30/08/2026
🔥🗳️ BAUCHI SOUTH SENATORIAL DISTRICT — 2027
IDAN ZAƁEN SANATA YA KASANCE YAU, WANE NE ZA KU ZAƁA? 🤔👇
Ku zaɓi ɗan takarar da kuka fi ganin ya dace da wakiltar Bauchi South a Majalisar Dattawa. 🇳🇬
🥇 Bala Abdulkadir — APM
🥈 Barden Gabas — PRP
🥉 Wakilin Birni — APC
4️⃣ Garba Dahiru — ADC
👇 Rubuta lambar zaɓinku a COMMENT:
1️⃣ | 2️⃣ | 3️⃣ | 4️⃣
Ku bayyana ra’ayinku cikin mutunci. 🤝