Suraj caps Political programs

Suraj caps Political programs politics

25/10/2023

Like and follow,

Kotun ta kololuwa ta karbi korafin dan takarar PDP ne a yau Litinin, abin da wasu ke ganin wata nasara ce ga Atiku Abuba...
23/10/2023

Kotun ta kololuwa ta karbi korafin dan takarar PDP ne a yau Litinin, abin da wasu ke ganin wata nasara ce ga Atiku Abubakar a kan wannan batu.

Nan gaba ne kotun za ta bayyana lokacin yanke hukunci bayan ta yi nazarinta.Dw Hausa

Me yake shirin faruwa ne ? IRAN ta baiwa Hizbollah Umarnin haɗa Rundunar yaƙi tare da zama a cikin shirin ko ta kwana. H...
22/10/2023

Me yake shirin faruwa ne ?

IRAN ta baiwa Hizbollah Umarnin haɗa Rundunar yaƙi tare da zama a cikin shirin ko ta kwana. Hakan dai ya biyo bayan shirin da Is'''raa''ila ne ke yi na kutsawa da ƙarfin soja a cikin gaza domin yaƙar Hms.

Hakan na nufin za'ayi wa Is'''raa''ila kofar rago arewacin gaza Hms da sauran rundunonin sojan masu ƙishin ƙasa suna a shirye. A kudanci kuwa ga Hizbollah ta shirya tare da umarnin IRAN.

wanda kuwa kowa ya san idan har Iran ta shiga yaƙin, to tamkar ƙungiyar BRIC ce ta shiga yaƙin, wadda ta haɗa da Rasha da China, da Indiya da Korea ta Arewa dss...

Yanzu haka dai gwamnatin Amurka ta bukaci is'''raa''ila da ta bi a hankali game da yakinta da Hizbollah a kudancin ƙasar kan iyaka da Labanon.

Iyalan Marigayi Shekh Ja'afar Mahmood Adam sun gurfanar da Shekh Nura Arzai Kano a kotuMajistiri mai lamba 23_________Iy...
20/10/2023

Iyalan Marigayi Shekh Ja'afar Mahmood Adam sun gurfanar da Shekh Nura Arzai Kano a kotu
Majistiri mai lamba 23
_________

Iyalan Marigayi na zargin Malamin da kalaman bata suna kan Shekh Ja'afar Mahmood Adam.

Kotu ta bada belin Malam Nura Arzai, sannan an ɗage shari'ar zuwa 2 ga watan Nuwamba mai kamawa.

Yayin zaman Kotun Majistiri mai lamba 23 da ke Noman Sland a Kano an tuhume shi da ɓata suna da yunƙurin tada tarzoma.

Sai dai Shekh Nura Arzai ya musanta zarge-zargen.
Da ake masa.

Akwai dai bambancin fahimta ta Akida tsakanin
Su da Shekh Ja'afar din da ake ganin Shehin ya masa s**a mai girma.

05/10/2022

Address

Bauchi
740222

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Suraj caps Political programs posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share