Jakadiyar Gawuna 2023

Jakadiyar Gawuna  2023 Domin tabbatar da nasarar Dr. nasiru yusuf Gawuna a matsayin gwamnan jihar Kano 2023

13/03/2026

Let's ride the balls

Alhamdulillah!
06/02/2025

Alhamdulillah!

21/04/2024

Most people don't know The Real Power of This Plant... read more 💬👀

21/04/2024

Most people underestimate the power of this plant, grows in almost every yard, but they just throw it away... 💬👀

Congratulations sir
12/01/2024

Congratulations sir

Hana wani hana kai MADUGU
17/11/2023

Hana wani hana kai MADUGU

17/11/2023
17/11/2023

KUCE ALHAMDULILLAH
GAWUNA YAZO

Manufofin Nasiru Yusuf Gawuna                     ILIMI-Wajabta ilimi ga ƙananan yara a jihar Kano-Samar da ilimin kyaut...
22/09/2023

Manufofin Nasiru Yusuf Gawuna
ILIMI
-Wajabta ilimi ga ƙananan yara a jihar Kano

-Samar da ilimin kyauta

-Tabbatar da yara mata sun yi karatu

LAFIYA
-Wayar da kan mata domin su je asibiti su karɓi magani

-Inganta cibiyoyin lafiya a matakin farko a jihar Kano
-Samarwa tare da Inganta Dakunan Gwaje-Gwaje (Laboratories) a Asibitocin Jihar Kano.

TSARO
-Samar da isassun jami'an tsaro domin magance matsalar tsaro a jihar

- Aiki Tukuru tare da Dabbatar Tabbatar dacewar Kashi 90 cikin dari na matsalar tsaro da Ta'addanci ya ragu a jihar Kano.

MATASA
-Koyar da Matasa da sana'oi a cibiyoyin koyar da sana'a da ake da su a jihar Kano

-Wayar da kan matasa domin tabbatar da cewa ba su sayar da kaya aikin da aka ba su domin yin sana'o'i ba

-Tabbatar da cewa mata ba su sayar da jarin da aka ba su ba

CIN HANCI DA RASHAWA

-Tabbatar da Inganchin Abokanan Aiki tare da Tsarkake Zukata domin yin abin da ya dace a Jihar Kano.

-Gyara tsarin bayar da kwangila

MASU BUKATA TA MUSAMMAN

-Yin doka domin samar da hukumar masu bukata ta musamman
-Tallafamusu tare da Inganta Harkar Iliminsu
- Koyar dasu Sana'oin Dogaro dakai

Address

Bauchi
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jakadiyar Gawuna 2023 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Jakadiyar Gawuna 2023:

Share