Yuguda Tv

Yuguda Tv Yuguda Tv Page ne dake Bibiyan Dukan wani motsi na Siyasa Ko mu'amalolin al'umar tare da Samar da ingantatun labarai(Connecting News And Broadcasting Global)

09/08/2026

MASU TSATSUBA DUK SUNYI AHADUN YACE SAI KAYI

ZUCIYAR SIYASAR AREWA GABA DAYA
09/08/2026

ZUCIYAR SIYASAR AREWA GABA DAYA

07/08/2026

HIRAN KAITSAYE TARE DA YIN KARIN HASKE KAN TSARIN RENEWED HOPE AGENDA DAKUMA SANIN SU WAYE SUKE DA ALHAKIN GUDANAR DA TSARIN TA A FADIN KASA BAKI DAYA

CMRD Bashir Shola Gorondo Bauchi State Coordinator Renewed hope Youths Ciliation, cikin tattaunawar su na kaitsaye tare da manema barai a watannin Baya.

Waiwaye Adon tafiya

07/08/2026

ALLAH KARA LAFIYA DA NISAN KONA

Dr. Mal. Isa Yuguda Matawallen Bauchi

ALH SALEH DANBURAM DIN MISAU.Shugaban yakin Neman ganin Zarcewar Jam'iyar APC A kasa Baki daya
06/08/2026

ALH SALEH DANBURAM DIN MISAU.

Shugaban yakin Neman ganin Zarcewar Jam'iyar APC A kasa Baki daya

06/08/2026

YAUSHE NE?? RANAR KOMAWAR SU JAM'IYAR PRP DAGA JAM'IYAR APC MAI MULKI.

Kafar Yuguda TV ta samu damar Zantawa da Hon. Sadat Saleh Shugaban matasa Kuma Jigo a Gidan tsohon Gwabnan jihar Bauchi Dr. Mal. Isa Yuguda Matawallen Bauchi, Alh Sadat yayi mana Karin Haske gameda Labarun mai k**a da gaskiya ko karya da aketa yadawa na Ficewar Mal. Isa Yuguda A jam'iyar APC Zuwa PRP.

..MUNA JAN KUNNE ZUWAGA BAZAURA..Ke Bazaura kisani cewar in kina cin kasa ki kiyayi na shuri, in kunne yaji to jiki ya t...
05/08/2026

..MUNA JAN KUNNE ZUWAGA BAZAURA..

Ke Bazaura kisani cewar in kina cin kasa ki kiyayi na shuri, in kunne yaji to jiki ya tsira.

Domin fa Uba Asiyance baifi Uba a siyasa ba,

Kodashike Mu muna Mutunta Uba Najini Fiye da Uba na Siyasa Duk talauci sa, Domin cika Umarnin Allah.

Don Gudun Kar sucemana Jeka zaka gani

Zamu kawo Bauchi da shiyar Arewa maso Gabas ga Shugaban Kasar Nigeria Alh Asiwaju Bola Ahmed Tinubu– Yakubu Dogara​Tsoho...
05/08/2026

Zamu kawo Bauchi da shiyar Arewa maso Gabas ga Shugaban Kasar Nigeria Alh Asiwaju Bola Ahmed Tinubu

– Yakubu Dogara

​Tsohon Kakakin Majalisar Wakilai ta Kasa, Rt. Hon. Yakubu Dogara, ya bayyana kwarin gwiwar cewa jam'iyyar APC za ta sami nasara mai tarin yawa a Jihar Bauchi da kuma Daukacin Shiyyar Arewa maso Gabas a zaben shugaban kasa mai zuwa na shekarar 2027.

​Dogara ya yi wannan alkawari ne yayin wani gagarumin taro na magoya bayan jam'iyyar APC da aka gudanar don kaddamar da sabbin tsare-tsare na tallafi da yakin neman zabe
daga tushe (grassroots campaign).

​Tattara Goyon Baya: An fara haramar tattara jama'a da magoya baya tun daga matakin unguwanni don tabbatar da komawar Shugaba Bola Ahmed Tinubu kan karagar mulki a karo na biyu.

​Yakubu Dogara ya jaddada cewa shiyyar Arewa maso Gabas na tsaye tsam a bayan manufofin gwamnati mai ci, sannan za a tabbatar da nasarar jam'iyyar a zabukan masu zuwa.

​Wannan yanki ya zama daya daga cikin matakan farko na share fage da fara yakin neman zabe a matakin karkara.

​"Manufar mu ita ce mu haɗa kai da jama'ar mu tun daga tushe domin gina goyon baya mai kwarjini da zai tabbatar da nasarar APC da Shugaba Tinubu a 2027."

— Yakubu Dogara

TAKAWAN KA LAFIYA MATAWALLEN ALKAIRI A JIHAR BAUCHI DAMA KASA BAKIDAYA
04/08/2026

TAKAWAN KA LAFIYA MATAWALLEN ALKAIRI A JIHAR BAUCHI DAMA KASA BAKIDAYA

Address

Bauchi
740200

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yuguda Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share