Globe FM Bauchi

Globe FM Bauchi Uplifting the People and Uniting the Nation

Shugaba Tinubu Ya Amince Ƙarin Albashi Wa Sojoji Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu Ya amince da albashi wa jami'an sojin ƙ...
04/08/2026

Shugaba Tinubu Ya Amince Ƙarin Albashi Wa Sojoji

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu Ya amince da albashi wa jami'an sojin ƙasar nan tsakanin kashi 30 cikin 100 da kashi 80 cikin 100, yayin da kimanin jami'an soji 250,000 zasu amfana daga wannan ƙari.

Ƙarin albashin wanda zai fara aiki a ranar 1 ga watan Satumba na bana, inda sojoji masu manyan matsayi sama da Kanar zasu samu ƙarin kashi 30 cikin 100 na albashin su, wanda dai dai wannan karin ne masu matsayin Birgediya-Janar da Manjo-Janar, da ma Lafttenant-Janar zasu samu.

Su kuwa Sojoji masu matsayin ƙasa da Kanar zuwa Warant Ofisa zasu samu ƙarin kashi 50 cikin 100 na albashin su, yayin da Masu zaman kansu zuwa Staf Sajent zasu samu ƙarin kashi 80 cikin 100 na albashisu.

Wannan sabon ƙarin albashi a cewar sanarwar da Mai Magana da Yawun Shugaban Ƙasa Bola Tinubu, Bayo Onanuga ya sanya wa hannu a yau Talata 4/8/2026, tace zai ɗaga yawan albashin sojan kasan na shekara daga Naira miliyan dubu 660 zuwa Naira miliyan dubu 924.

Shugaba Tinubu ya jinjina wa jajircewa da sadaukarwar da jami'an sojin Najeriya keyi wajen daƙile ayyukan ƴan fashin daji da Masu sace mutane da sauran yan taadda a wasu sassan kasar.

Bauchi Honours Mothers Promoting Exclusive Breastfeeding.
04/08/2026

Bauchi Honours Mothers Promoting Exclusive Breastfeeding.

By Murtala Muhammad Lactating mothers in Bauchi State have received special gifts…

04/08/2026

Bauchi Mobilises Stakeholders as Flood Threat 1,800 Communities, Schools.

An Bayar Da Kyaututtuka Wa Matan Da Sukayi Fice Uwargidan Gwamnan jihar Bauchi, Hajiya A'isha Bala Mohammed ta gabatar d...
04/08/2026

An Bayar Da Kyaututtuka Wa Matan Da Sukayi Fice

Uwargidan Gwamnan jihar Bauchi, Hajiya A'isha Bala Mohammed ta gabatar da kyaututtuka na musamman wa mata masu shayarwa, bisa la'akari da rawar da suke takawa wajen shayar da jarirai Nonon Uwa zalla na tsawon watanni shidan farko da kuma bai wa jariri Nono a sa'an farko na rayuwa.

Matar Gwamnan wacce matar Mataimakin Gwamna, Hajiya Asma'u Auwal Jatau ta wakilta ta miƙa kyaututtukan ne a wajen ƙaddamar da bikin Makon Shayar da Nonon Uwa na shekarar 2026 a Asibitin Kofar Ran dake cikin garin Bauchi.

Mata masu shayarwan sun samu kyaututtukan ne don a ƙara musu kwarin gwiwa bisa ƙoƙarin su na shayar da Nono ga jariransu, wanda hakan yake kwautata girman kwakwalwar su da kare su daga cututtukan da suke addaban yara da kuma sanya su suyi fice a rayuwa.

What is your take on this achievement?
04/08/2026

What is your take on this achievement?

“Da a ce Cristiano Ronaldo bai kasance ɗan wasan ƙwallon ƙafa ba, da na lashe kofunan Gasar Zakarun Turai (Champions Lea...
04/08/2026

“Da a ce Cristiano Ronaldo bai kasance ɗan wasan ƙwallon ƙafa ba, da na lashe kofunan Gasar Zakarun Turai (Champions League) guda uku a jere.”

— Diego Simeone

Shin kun yarda da wannan magana?

03/08/2026
03/08/2026

By Nasiru Ibrahim Nigeria’s Flying Eagles suffered a 2-0 defeat to Burkina…

Listen to Globe FM 98.5 from Bauchi live on Radio Garden:
03/08/2026

Listen to Globe FM 98.5 from Bauchi live on Radio Garden:

Listen to Globe FM 98.5 from Bauchi live on Radio Garden

Address

NEW GRA
Bauchi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Globe FM Bauchi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Globe FM Bauchi:

Shortcuts

Share