19/04/2023
Assalamu Alaikum Warah matullahi Wa bara katuhu, Yan uwa musulmai muna masu farin cikin Sanar daku Sabon Page namu na shehin Malamin mu Sheck Khadir Alh Adam Biu,Wanda Aka Bude sane domin Yada Addinin Allah da sunnar Manzo SAW.
Muna Rokon Allah Yasa mana Albarka Chikin Wannan Shafin.