Inyassiyah

Inyassiyah Asimatul FaidhAFTB)
Proud of community
Is our Concerns

DM FoR ANNOUNCY
(3)

Muridai uku da shehinsa (kwai uku)Wata rana almajirai uku s**a tafi tare da Shehunsu cikin wata doguwar tafiya.Da s**a i...
06/08/2026

Muridai uku da shehinsa (kwai uku)

Wata rana almajirai uku s**a tafi tare da Shehunsu cikin wata doguwar tafiya.

Da s**a isa bakin wani kogi, sai Shehun ya ba kowannensu ƙwai guda ya ce:

"Ku ketare kogin nan, amma kada ku karya ƙwain."

Na farko ya ɗaure ƙwain a aljihunsa. Da ya shiga ruwa sai ya faɗi, ƙwain ya fashe.

Na biyu ya riƙe ƙwain da hannu. Saboda tsoron kada ya faɗi, ya kasa taimaka wa kansa wajen iyo, shi ma ƙwain ya fashe.

Sai na uku ya tsaya yana tunani. Ya ɗaga ƙwain ya ba wani mai jirgin ruwa ya riƙe masa, sannan ya ketare cikin natsuwa. Da ya isa ɗaya gefen, ya karɓi ƙwainsa lafiya.

Shehun ya yi murmushi ya ce:

"Kun ga bambanci? Na farko ya dogara da ƙarfinsa. Na biyu ya dogara da tsoronsa. Amma na uku ya yi amfani da hikima."

Sai ya ƙara da cewa:

"Rayuwa ba ƙarfi kaɗai take buƙata ba, kuma ba tsoro ba ne mafita. Hikima ita ce ginshiƙin nasara.

Wane darasi ka tsinta a cikin wannan hikayar ?

Ya Sheikh, muna fatan alheri.Muna fatan ganawar da ka yi da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ba ta taƙaitu kan batun tsaro kaɗa...
06/08/2026

Ya Sheikh, muna fatan alheri.

Muna fatan ganawar da ka yi da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ba ta taƙaitu kan batun tsaro kaɗai ba, har ma an tattauna batun Sheikh Khalifa Sani Zaria.
Ta yadda za'a masa adalci

Wannan shi ne babban fata da addu'ar al'umma da dama, musamman mabiya Tijjaniyya, domin suna fatan Khalifa ya samu 'yanci cikin adalci.

Muna roƙon Allah Ya sanya wannan ganawa ta zama sanadin warware wannan lamari cikin hikima da zaman lafiya, kuma Ya sa ta zama dalilin samun 'yancin Sheikh Khalifa Sani Zaria.

Ya Allah, muna tawassali da Sunayenka Tsarkaka, Ka sanya wannan zama ya zama sanadin zaman lafiya a ƙasarmu, haɗin kai tsakanin al'umma, da tabbatar da gaskiya da adalci.

Allah Ya kawo mafita mafi alheri. Āmīn.

05/08/2026

Nima Ali

Soyayya gaskiya ce ❤️❤️
05/08/2026

Soyayya gaskiya ce ❤️❤️

HIKAYA MAI DARASIWani malami ya tambayi ɗalibansa:"Me ya fi nauyi a rayuwa?"Wasu s**a ce: Talauci.Wasu s**a ce: Rashin l...
05/08/2026

HIKAYA MAI DARASI
Wani malami ya tambayi ɗalibansa:

"Me ya fi nauyi a rayuwa?"

Wasu s**a ce: Talauci.
Wasu s**a ce: Rashin lafiya.
Wasu s**a ce: Rashin aiki.

Sai malamin ya yi murmushi ya ce:

"Abu mafi nauyi a rayuwa shi ne ka rasa mutuncinka saboda abin da zai ƙare. Kuɗi za su ƙare, mulki zai ƙare, ƙarfi zai ragu, amma kyakkyawan suna da kyawawan ayyuka su ne za su ci gaba da anfani gare ka."

Darasi:
Kada ka sayar da mutuncinka saboda ɗan abin duniya. Ka yi rayuwa mai gaskiya, amana, da tsoron Allah. Idan mutane s**a manta da dukiyarka, ba sa mantawa da halayenka.

Allah Ya sa mu kasance cikin masu kyawawan ɗabi'u. Amin. 🤲

Daga Jagoran Tafiya: Sayyadi Ɗalha (Azeemun)Assalamu Alaikum.Sanarwa ga masoya Manzon Allah (SAW).A ranar Litinin, 10/08...
05/08/2026

Daga Jagoran Tafiya: Sayyadi Ɗalha (Azeemun)

Assalamu Alaikum.

Sanarwa ga masoya Manzon Allah (SAW).

A ranar Litinin, 10/08/2026, In shaa Allah za mu tashi daga Jihar Kano zuwa Madinatu Kaulaha, Raudar Shehu Ibrahim Inyass (RTA) domin halartar Maulidin Manzon Allah (SAW) na shekarar 2026.

Haka kuma za a gudanar da ziyarar Raudar Shehu Ibrahim Inyass (RTA).

Saura kwana 5 kacal a tafi.

Duk wanda Allah Ya ba hali, ya yi ƙoƙarin kammala shirinsa kafin ranar Litinin.

Idan kasan kana daga cikin mata fiya kashirya sammako za'ayi

Allah Ya sa mu je lafiya, Ya dawo da mu lafiya, bi jahin Rasulillahi (SAW). Amin.

Daga sayyadi Ɗalha Azeemun Kano
Ayi kokari a sanarda al'umma

05/08/2026

Alhamdulillah.

Nayi Mafarki da Manzon Allah ﷺ yana gayamin ka Roki Allah Bukatunka ni kuma zan ringa cewa Ameen.Inji Maulana Sheikh Ahm...
05/08/2026

Nayi Mafarki da Manzon Allah ﷺ yana gayamin ka Roki Allah Bukatunka ni kuma zan ringa cewa Ameen.
Inji Maulana Sheikh Ahmad Tijani Abul Abbas RTA

Idan kasamu damar Ziyartar RAUDAR SHEIKH Ibrahim inyass?
05/08/2026

Idan kasamu damar Ziyartar RAUDAR SHEIKH Ibrahim inyass?

05/08/2026

Rabi'ul Awwal
Watan MAULIDI
Very soon

Address

Bosso

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Inyassiyah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Inyassiyah:

Shortcuts

Share

Category