Hon ibraheem ahamad Na matasa forum

Hon ibraheem ahamad Na matasa forum NA MATASA. MAIYI DON ALLAH MAI TAIMAKON TALAKAWA.. WANE RAGO DA RIGAR SAKI.

22/05/2022

NAMU DABAN DANA SAURA.

LOKACI ABOKIN AIKI

SAKON HON.Asalamu alaikun waramatul layi ta ala wabaraka tuhu ina miko sakon barka da shan ruwa da duk musulmin duniya A...
21/04/2022

SAKON HON.

Asalamu alaikun waramatul layi ta ala wabaraka tuhu ina miko sakon barka da shan ruwa da duk musulmin duniya Allah ya anshi ibadunmu.dan Allah mutunan Nigeria mudaure miwa kasarmu addua Allah yabata zaman lfy kuma Allah yabamu suwagabani nagari masu kishin kasarmu dan Allah mutane mudinga tinawa dawannan abu biyu a lokacin Da muke ganawa da ubangijin mu wassalamu alaikun daga naku Ahmad Ibrahim Ahmad na matasa

12/04/2022

MASHA ALLAH YAU 11 GA WATAN RAMADAN.

HON IBRAHIM AHMAD ( NA MATASA) YA RABA KAYAN BUDA BAKI GA MARAYU DA AL-UMMA GAJIYAYYA . ALLAH YA SAKA MASA DA ALKAIRI ALLAH YA BASHI ABUNDA YAKE NEMA ALBARKAR WANNAN WATA MAI ALBARKA. AMEEN.

KANO SAI GANDUJE.  JAM'IYA SAI DAN SARKI.
25/02/2022

KANO SAI GANDUJE. JAM'IYA SAI DAN SARKI.

SIYASA RIGAR YANCI.

2023
KANO CENTRAL. SAI NAMATASA.

HON. IBRAHIM AHMAD.

INSHA ALLAH

SIYASA RIGAR YANCI.   2023KANO CENTRAL.   SAI NAMATASA.   HON. IBRAHIM AHMAD.INSHA ALLAH
25/02/2022

SIYASA RIGAR YANCI.

2023
KANO CENTRAL. SAI NAMATASA.

HON. IBRAHIM AHMAD.

INSHA ALLAH

06/02/2022

KAZAMA MAI TAUSAYI DA TAIMAKON AL-UMMA SIYASA BADAMU MUKEBA DAN AL-UMMA MUKEYINTA.

NA MATASA SHINE ZABI.

YA ALLAH YADDA MUKAGA WANNAN SHEKARA CIKIN AMINCI ALLAH KASA WADDA ZAMU SHIGA TAFITA ALKAI ALLAH KASADAMU DA ALKAIRAN CI...
31/12/2021

YA ALLAH YADDA MUKAGA WANNAN SHEKARA CIKIN AMINCI ALLAH KASA WADDA ZAMU SHIGA TAFITA ALKAI ALLAH KASADAMU DA ALKAIRAN CIKINTA AMEEN.

WANNAN SIYASA DA MUKEYI ALLAH KASA TA AMFANI AL-UMMA ALLAH KASA MUGAMA SIYASA LAFIYA.

22/12/2021

SIYASAR KANO SAI DAN KANO

2023 TA ALLAH
07/12/2021

2023 TA ALLAH

MASHA ALLAH
HON IBRAHEEM AHAMAD NA MATASA YANA TAYA AL'UMMAH MUSULMI QADIRWA MURNAR ZAGAYOWAR MAUKIBIN KADIRIYA KARONA 71 20/11/2021 ALLAH YA MAI MAITA MANA..

07/12/2021

INA DALIBAI MATASA HON. IBRAHIM AHAMAD NAKUNE DAN UWANKUNE MAI SON CIGAN KUNEH.

07/12/2021

SIYASA SAI KANO SHIYASA MUKESO KASA TAKOMA HANNUN MATASA.

IRINSU HON. IBRAHIM AHMAD

19/11/2021

MASHA ALLAH
HON IBRAHEEM AHAMAD NA MATASA YANA TAYA AL'UMMAH MUSULMI QADIRWA MURNAR ZAGAYOWAR MAUKIBIN KADIRIYA KARONA 71 20/11/2021 ALLAH YA MAI MAITA MANA..

Address

Kano
Dal
700101

Telephone

+2349064874592

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon ibraheem ahamad Na matasa forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share