Face To Face

Face To Face APC Victory

Kungiyar Face2face tana kara miki sakon godiyarta ga Mai girma Shugaban gammayyar kungiyoyin siyasa na Jihar Yobe woto A...
29/03/2025

Kungiyar Face2face tana kara miki sakon godiyarta ga Mai girma Shugaban gammayyar kungiyoyin siyasa na Jihar Yobe woto Alhaji Boss Bature Goniri, bisa namijin kokari da yayi na bawa kungiyar kudi dan hidimar sallah

Shugaban kungiyar Idris Aminu Umar ya miki godiyar ne a yayin da yake bayani ga mambobin sa na wannan kungiya irin kokari da ba shatima yakeyi

Daga karshe yace wannan kungiya tana kara jaddada mubaya'arta ga gwamnatin Mai Girma HON Mai Mala Buni, yace muna nan kan hanyar Gwamna sai abinda yace ayi zamuyi

Naku
Hauwa Muhammad.

Address

Yobe
Damaturu
620231

Telephone

+2348032938657

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Face To Face posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share