YOBE V&T.O.T

YOBE V&T.O.T YOBE_VOICE& TEARS OF TALAKA😧
(V&TOT) na wayar da kan al"umma gameda harkar siyasa,sanin yancin kai.

Hukumar yaki da rashawa EFCC ta cafke akalla mutane 50 a kasuwar 'yan canji da ke Abuja.Ana zargin wadanda aka k**a da j...
20/02/2024

Hukumar yaki da rashawa EFCC ta cafke akalla mutane 50 a kasuwar 'yan canji da ke Abuja.

Ana zargin wadanda aka k**a da jawo faduwar darajar Naira a kasuwar bayan fage.

A halin yanzu ana sayar da $1 akan N1,670 zuwa N1,730 a kasuwar 'yan canji a Abuja.

Hukumar Hisbah a Kano ta magantu kan rahoton cewa Daurawa ya yi murabus saboda an saki Murja. Karanta a sashen sharhi.Ho...
20/02/2024

Hukumar Hisbah a Kano ta magantu kan rahoton cewa Daurawa ya yi murabus saboda an saki Murja. Karanta a sashen sharhi.

Hoto: Murja Ibrahim Kunya, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa (Facebook)

Bayan cire Subsidy Shugaba Tinubu yakarawa kowacce Jiha kasonta domin ayyukan Yau da kullum.Yak**ata kowa yasan najihars...
16/02/2024

Bayan cire Subsidy Shugaba Tinubu yakarawa kowacce Jiha kasonta domin ayyukan Yau da kullum.

Yak**ata kowa yasan najiharsa domin fadakar dasu yin abinda yak**ata

kowani dan takara burinshi abinda zaisamu a aljihunsan da inda xai kai iyalansa su huta da motar da xai hau ya huta suku...
23/01/2024

kowani dan takara burinshi abinda zaisamu a aljihunsan da inda xai kai iyalansa su huta da motar da xai hau ya huta sukuma talakawa babu labaeinsu anmanta dasu se buqatarsu ta tashi xasu waiwayi talaka toh jama'ar yobawa se musan tayi da chanchanta musan wayene namu mu miqawa Allah ya xaba mana mafi alkairi dan kowa abinda ke xuciyarshi ba alkairi

YOBE ? MUSAN HANNUNMU!!! Gaskiya munkasa gane lamarin jaharmu wani bakataba ganinshiba pha, kawai lokaci daya buqatarshi...
21/01/2024

YOBE ? MUSAN HANNUNMU!!!
Gaskiya munkasa gane lamarin jaharmu wani bakataba ganinshiba pha, kawai lokaci daya buqatarshi ta tashi kwatsam seku tsincesu a gidajenku suna padamuku baki da fari alhalin bakuda amfani abayan idonku
Lokacin da kuke buqatar taimako wlh baxasusaurarekuba dan bataku sukeyiba, yawancin masu son mulkin ba dan talakawa sukesoba kawai saboda aje asamu muhalli na alfarma, gida na alfarma, mota na alfarma shine kawai alhalin kuma silar xuwa wannan gurin domin al,umma neh (WHAT ALL THIS MEAN? PLEASE) &T.O.T

Address

Yobe
Damaturu

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when YOBE V&T.O.T posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share