Comrd achieving mujittapha

Comrd achieving mujittapha NAGIDAN SHEHI

DAMA GAREKU AKAN FARASHI MAI SAUKIMoniepoint POS WhatsApp 09162290963
30/08/2024

DAMA GAREKU AKAN FARASHI MAI SAUKI
Moniepoint POS

WhatsApp
09162290963

YANZU-YANZU: An fara saida litar Man Fetur Naira 720 a wasu wurare, yau a Abuja.
17/08/2023

YANZU-YANZU: An fara saida litar Man Fetur Naira 720 a wasu wurare, yau a Abuja.

ALHAMDULILLAH: Tsohuwar Masara 40k, sabuwa kuma 28k zuwa 30k, yau a kasuwar Cham da ke jihar Gombe. Da izinin Ubangiji s...
17/08/2023

ALHAMDULILLAH: Tsohuwar Masara 40k, sabuwa kuma 28k zuwa 30k, yau a kasuwar Cham da ke jihar Gombe. Da izinin Ubangiji sauki ya fara zuwa.

Daga Comr Abba Sani Pantamii

INNALILLAHI WA'INNAH ILAIHIR RAJI'UN 😭😭😭Yunwa ta ka*she wata budurwa a jihar Kebbi. Daga Comr Abba Sani PantamiJiya da d...
17/08/2023

INNALILLAHI WA'INNAH ILAIHIR RAJI'UN 😭😭😭

Yunwa ta ka*she wata budurwa a jihar Kebbi.

Daga Comr Abba Sani Pantami

Jiya da dare wani abokina ya turo min da labarin rasuwar wata budurwa a garin Jega jihar Kebbi.

Bayan anje an binneta sai mahaifinta ya mike tsaye gaban mutane yana kuka yace wallahi yunwa ce ta kashe 'yarshi, domin yau kusan kwana 40 kullum sau daya suke cin abinci, hakanma wata ran sau dayan ma basa koshi a lokacin da s**a ci.

Ganin hakan yasa budurwar ta k**a yin Azumi tayi suhur da maleji inta kai Azumin da kyar take dan samun abunda zata saka baki har Ulcer tayi mata illah, karshe ta rasu, mahaifin nata yace idan s**a nemi taimako da kyar suke samun 1,000 ko 500.

Wallahi saboda tausayi da jimami na rasama me zance. Allah ya kyauta.

Watarana Umar Musa Yar’adua Yana Cikin Tsananin Rashin lafiyar Ajali, Yan Adawa Irin Su Buhari Da Nasir El-Rufai Sukayi ...
17/08/2023

Watarana Umar Musa Yar’adua Yana Cikin Tsananin Rashin lafiyar Ajali, Yan Adawa Irin Su Buhari Da Nasir El-Rufai Sukayi Zanga-zanga Dole Sai Ya Sauka Daga Kujerar Mulki Domin Su Aza Mutum lafiyayye.

A Jawabin Marigayi Umar Musa Yar’adua Na Karshe Ida Yace Idan Kukayi hakuri Duniyar Ma Zan barmuku, sannan kusani Cewa Bazaku Danwama Akan Kujerar Ba, Kusani Zalunci Baya Daurewa.....

Allah Ya gafartawa Umar Musa Da Rahama 🙏😭😭😭

FATA NAGARI, LAMIRI: Nan Gaba Kadan A Nijeriya Insha Allah SaiBuhun Masara - N8000Buhun Takin - N7000Buhun Shinkafa - N9...
17/08/2023

FATA NAGARI, LAMIRI: Nan Gaba Kadan A Nijeriya Insha Allah Sai

Buhun Masara - N8000
Buhun Takin - N7000
Buhun Shinkafa - N9000
Buhun Suga - N8000
Albashi (Salary) - N100,000.
Kwalin Talia - N2500
Buhun Madara - N15000
Man Fetir - N80 per litre
Gasoline - N150 per litre
Flower - N4000

In Sha Allah kafin Tinubu ya sauka sai wayan nan abubuwan sun sauka kasa fiye ma da yadda na rubuta, In Sha Allah sai mun sami saukin rayuwa da yardan Allah ya hayyu ya qayyum.

Mu yi ta addu'a kawai sauki na nan tafe bi'izinillahi...

SHIN KO KASAN MUHIMMANCI DA WADANNAN YAMMATAN SUKE DASHI AYANZU
17/08/2023

SHIN KO KASAN MUHIMMANCI DA WADANNAN YAMMATAN SUKE DASHI AYANZU

14/08/2023

KOYAN TURANCI CIKIN SAUKI

05/04/2023

ALHMDLLH ALA KULLI HALIN

ALLAH KA SADAMU DA ALKAIRAN DAKE CIKIN WANNAN WATA MAI ALBARKA

Send a message to learn more

Address

Dan Musa

Telephone

+2348144873270

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Comrd achieving mujittapha posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Comrd achieving mujittapha:

Share

Category