Hon. Nasir M. Chamo For Member Dutse Constituency

Hon. Nasir M. Chamo For Member Dutse Constituency Hon. Nasir M. Chamo For Member House Of Assembly Dutse Constituency 2023

19/05/2025
25/12/2023

*ZANA JARABAWAR DAUKAR AIKI GA MASU DEGREE MATAKIN FARKO*

Muna sanar da dukkanin Al'umma wanda suke da degree a matakin farko kuma s**a kayi takardunsu Office din Director Tertiary Institution tun zamanin tsohuwar gwabnati kan cewar a adalcin mai girma gwamna Mal Umar Namadi za'a rubuta jarabawar daukar aiki domim samar da ingantattun malamai a bangaren ilimin Jihar Jigawa.

Don haka duk wanda yasan yakai takardunsa kuma yanada shaidar kammala bautar kasa a lokacin daya kai ma'ana (NYSC) tohm wanan jarabawa ta shafeshi, sannan za'a fitar da jadawalin sunayen wanda zasu zana wannan Jarabawa.

Za'a rubuta wannan jarabawa kamar yadda aka tsara a kasa:

*Date: Wednesday 27/12/2023*
*Guri: Sule Lamido University Kafim Hausa*
*Lokaci: 10:00am*

Muna kira ga masu jarabawa da su kasance masu ladabi da biyayya kamar yadda akasan daliban jihar Jigawa, Allah ya bada sa'a.

Amb. Muhammad Salis Muhammad
SSA Student Affairs to the Executive Goveranor of Jigawa State.
25/12/2023.

Don’t Mind them! Just stay positive. Happy weekend
23/12/2023

Don’t Mind them! Just stay positive.

Happy weekend

Address

Dutse

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon. Nasir M. Chamo For Member Dutse Constituency posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share