Bello Gantsa II

Bello Gantsa II Former SUG President Jigawa state polytechnic dutse 2024-2025

25/08/2026

👉👂

25/08/2026

👉👂

Ina Kira Ga Naja'atu Muhammad Da Ta Kiyayi Taɓa Malama Magadan Annabawa, Domin Cin Mutuncinsu Haɗari Ne, Inji Ustaz Alƙa...
25/08/2026

Ina Kira Ga Naja'atu Muhammad Da Ta Kiyayi Taɓa Malama Magadan Annabawa, Domin Cin Mutuncinsu Haɗari Ne, Inji Ustaz Alƙali Zaria

Sallallahu Alaihi Wasallam❤
24/08/2026

Sallallahu Alaihi Wasallam❤

24/08/2026

24/08/2026
Astagfirullahil Azeem
24/08/2026

Astagfirullahil Azeem

24/08/2026

Allah ya gafatta malam, Kaji wani kwatsa kwatsa gurin malam 🤔

Alaramma Ahmad Sulaiman Cikin Wankan Ƙananan Kaya
24/08/2026

Alaramma Ahmad Sulaiman Cikin Wankan Ƙananan Kaya

SUBHANALLAHI: Wani mummunan hatsarin mota ya faru a kan hanyar Sangere Futy da ke Yola, inda direban keke napep da fasin...
24/08/2026

SUBHANALLAHI: Wani mummunan hatsarin mota ya faru a kan hanyar Sangere Futy da ke Yola, inda direban keke napep da fasinjarsa, wadda aka bayyana sunanta da Shamsiya Musa, s**a rasa rayukansu.

Direban motar da ta yi hatsarin ya samu raunuka, kuma an kai shi wani Asibitin Cottage da ke kusa da Futy domin samun kulawa da magani.

Allah Ya gafarta wa waɗanda s**a rasu, Ya kuma bai wa waɗanda s**a samu raunuka lafiya cikin gaggawa.

Address

Jigawa State Dutse
Dutse

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bello Gantsa II posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share