08/11/2025
🕊️ Assalamu alaikum. Sunana Suleiman. Na ƙaddamar da wannan shafin domin yada saƙonni masu ƙarfafa zuciya da tunatarwa ga rayuwa.
Rayuwa tana koya mana darussa, kuma ni naji nagani zan dauki nauyin waɗannan darussa a gare ku — domin ci gaban rayuwar mu gaba ɗaya.
🌸 Ina fatan wannan shafin zai zama wurin samun nutsuwa da hikima a gareku.