Abba Black Beans

Abba Black Beans this page was created to attract the audience and followers in means of given easier way of communication.

INNALILLAHI WA'INNAH ILAYHIR RAJI'UN.Allah ya yiwa Tsohon Shugaban Ƙaramar hukumar Nguru. Alh. Ibrahim Galadima  rasuwa....
03/02/2024

INNALILLAHI WA'INNAH ILAYHIR RAJI'UN.

Allah ya yiwa Tsohon Shugaban Ƙaramar hukumar Nguru. Alh. Ibrahim Galadima rasuwa.
Allah ya jikan sa yasa Aljannah ce makomar sa, jinyar da yayi Allah yasa ta zama kaffara a gare shi.

Allah ya masa rasuwa a Asibitin Garin Damaturu idan an kawo shi za'a sanar da lokacin jana'izar tashi. A kofar gidan sa dake Bulabulin.

Musa Ubaliyo Nguru.
03-02-2024.

08/02/2023

TO ALL REGISTERED THIRD SEMESTER CANDIDATES

29/03/2021
29/03/2021

JIYA MUNE DAI, YAUMA MUNE DAI, GOBE MA ALLAH DAI.

SEN. DR. MUTUM NA MUTANE BINKA ALKHAIRI NE.

A tarihin majalisar Nigeria, dole sai an saka ka a cikin sahun farko, siyasar tarayyar Nigeria bata taba samin jajirtaccen shugaban majalisa kamar kaiba Lawan.

Irin yadda kake sarrafa Majalisar da adalci, da kyautatawa yasa baka da kalubale a ciki da wajen majalisar, kana aiki kullum Nigeria da yan Nigeria ne a zuciyarka. Kalmominka masu taushi da dadi suke sanya muke alfahari dakai a matsayin Jagora Nagari.

Bamusan wani inba kaiba Ahmad lawan, munsan jajircewarka, sadaukarwar da kayiwa yan Nigeria domin komai yahau seti, kana iya kokarin ka ba dare ba rana aiki kake kawai, saide muce maka Allah ya biya ka Dr.

Al'ummar Zone C da Yobe dama Najeriya baki daya suna maka kyakkyawan zato.

Abba black Nguru Media Aide Senate President Office

ZIYARA TAYI KYAU SOSAI TSAKANIN MU DAKAI SEN. DR. AHMAD I. LAWAN SAI ADDU'A DA FATAN ALKHAIRI.Jiya Alhamis 4 ga watan Fe...
05/02/2021

ZIYARA TAYI KYAU SOSAI TSAKANIN MU DAKAI SEN. DR. AHMAD I. LAWAN SAI ADDU'A DA FATAN ALKHAIRI.

Jiya Alhamis 4 ga watan February 2021 SENATE PRESIDENT ya aiko masu ruwa da tsaki akan harkar CBTC suzo su duba ICT PARK NGURU domin idan yayi za'a fara rubuta Jarabawa ta Jamb da sauran Jarabawar da Gwamnatin Tarayya take sawa ayi domin shiga Makarantu ko Neman wani aiki.

Wajan zai zama CBTC wato (Computer Best Test Center) wani waje ne wanda ake rubuta Jarabawa kamar su JAM, NCC, CBN NCDIC, dadai sauran su.

Wannan ba karamin cigaba muka kara samu ba duba da, idan za'ayi ire iren wa'innan Jarabawar sai anje wasu wurare amma yanzu gashi Sardaunan Bade Emirate. Mukaddam of Nguru Emirate, Ganuwan Kebbi Emirate, ya kawo mana shi har cikin garin Nguru dake Yobe ta Arewa.

Muna sa ran insha Allahu za'a fara yin Jarabawar nan bada jumawaba domin wajan ya samu yabo daga wajan wakilan da s**a zo duba da irin yadda s**a ga tsarin wajan da kuma kayan aikin wajan.

Wakilai CBTC da wa'inda s**a wakilci Senata President Habu M. Kaku Alh. Talba Kachalla Comr Bashir S. Tahir dadai sauran su sun kara jinjinawa Sardaunan Bade Emirate akan irin kokarin da yake na ganin ya kawo cigaba mai daurewa kafin a gama wannan aikin sai kaga wani aikin Ubangiji Allah ya biyawa Dr. bukatun sa duniya da lahira tare damu baki daya.

Madalla da Wakili Nagari.

Abba Black Nguru Media Aide Office of the Senate President

HASKE ZAI HASKAKA KO INA A FADIN YOBE TA AREWA INSHA ALLAHBAYAN SHIMFIDA KWALTUNA SAI AKA BISU DA SOLOLI.Shugaban Majali...
21/01/2021

HASKE ZAI HASKAKA KO INA A FADIN YOBE TA AREWA INSHA ALLAH

BAYAN SHIMFIDA KWALTUNA SAI AKA BISU DA SOLOLI.

Shugaban Majalisar Dattijai ya samar da karin Fitila Mai Hasken Rara 27 (Solar Street) zuwa Kananan Hukumomi 4 na Yobe ta Arewa.

Kananan Hukumomin sune Machina, Yusufari, Karasuwa da Jakusko wadanda yawansu ya kai 77 na kowace Gari.

Yayin da Gashua da Nguru suma s**a sami ƙari 27 baya ga waɗanda aka girka a baya.

Muna godiya ga mai Daukar Nauyin Jagoranmu Shugaban Majalisar Dattawa Ahmad Ibrahim Lawan PhD Con. Senate President.

Abba Black Nguru Media Aide Office of the Senate President.

KAMFANIN (Abba Gawayi and General Enterprises!)Na farin cikin sanar daku muna siyar da Cement, Gawayi da kayan Katako ka...
20/01/2021

KAMFANIN (Abba Gawayi and General Enterprises!)

Na farin cikin sanar daku muna siyar da Cement, Gawayi da kayan Katako kamar yadda kuke ganin su a Photos

Me ka/ki bukata ko sani game da masana'atar mu

CEO AGGE
Thanks
08038451364
07038643151

JIYA MUNE DAI, YAUMA MUNE DAI, GOBE MA ALLAH DAI.SEN. DR. MUTUM NA MUTANE BINKA ALKHAIRI NE.A tarihin majalisar Nigeria,...
19/01/2021

JIYA MUNE DAI, YAUMA MUNE DAI, GOBE MA ALLAH DAI.
SEN. DR. MUTUM NA MUTANE BINKA ALKHAIRI NE.

A tarihin majalisar Nigeria, dole sai an saka ka a cikin sahun farko, siyasar tarayyar Nigeria bata taba samin jajirtaccen shugaban majalisa kamar kaiba Lawan.

Irin yadda kake sarrafa Majalisar da adalci, da kyautatawa yasa baka da kalubale a ciki da wajen majalisar, kana aiki kullum Nigeria da yan Nigeria ne a zuciyarka. Kalmominka masu taushi da dadi suke sanya muke alfahari dakai a matsayin Jagora Nagari.

Bamusan wani inba kaiba Ahmad lawan, munsan jajircewarka, sadaukarwar da kayiwa yan Nigeria domin komai yahau seti, kana iya kokarin ka ba dare ba rana aiki kake kawai, saide muce maka Allah ya biya ka Dr.

Al'ummar Zone C da Yobe dama Najeriya baki daya suna maka kyakkyawan zato.

Abba black Nguru Media Aide Senate President Office

07/01/2021

KIRA GA MAIGIRMA GWAMNAN MU MAI ADALCI HON. MALA BUNI (CHIROMA)

Ina kira ga zababben Gwamnan Jahar mu kuma Shugagan Jam'iyar APC na Kasa mai Adalci tini akan abubuwan daya fada na adalci kuma yana yinsu akan ya kara yinsu domin kara faran tawa al-umma Jaha.

NGURU LOCAL GOVERNMENT DABAN SUKE DA SAURAN KANANAN HUKUMAMIN JAHAR A FAN NIN ZABE.

A bawa al-umma dama su zabi mai kishin su, wanda yasan damuwar su kuma yake kyautata musu domin shine zai kawo musu cigaba mai daurewa, kar wasu s**e wane ne a duba wanda yake taimakon al-umma domin kara faran tawa al-umma rai.

A BAYA AN SAMU MATSALAR TSAKANIN ZABIN WASU DA ZABIN AL-UMMA WAKILAI SUN ZABI NASU KUMA TALAKAWA SUMA SUN ZABI NASU.

Alh. Muhammad Wali Shettima Vs Alh. Bala Bakabe 1999.

Lete. Mal. Sani Nohari. Vs Alh. Garba Garus 2007.

Hon. Baba Sha'aibu Danladi. Vs Lawan Sani Inuwa. 2019.

JAMA'AR GARI NA NGURU KAR MU ZABI SANRAI DOMIN CIN DARE DA.

MU TSAYA TSAM MU DUBA MAZAUNIN GARI, MAI ZUWA WURAREN JAMA'AR GARI, MUTUWA, AURE, SUNA, DA SAURAN ZIYARCE ZIYARCEN AL-UMMA.

Daga ƙarshe nake kara yiwa Jama'ar gari dama sauran garuruwa Ubangiji Allah ya basu shugaba naga wanda zai kara kawo musu cigaba mai daurewa.

Abba Black Nguru
07/01/2021

MAKARATUN DA ZA'A GINA/GYARA A YOBE TA AREWA.Wayanan sune sunayen makaratun da Shugaban majilisar Dattawa Nijeriya Sen. ...
20/12/2020

MAKARATUN DA ZA'A GINA/GYARA A YOBE TA AREWA.

Wayanan sune sunayen makaratun da Shugaban majilisar Dattawa Nijeriya Sen. Ahmad I Lawan ya turo domin a gyara/ginawa a Yobe ta Arewa domin bunkasa harkan ilimi a Jahar Yobe.

1 - Za'a Gyara Rukunin Ajujuwa Guda uku da kujerun Dalibai dana Malamai a Government Day Secondary School Gashua.

2 - Za'a Gyara Rukunin Ajujuwa Guda uku da kujerun Dalibai dana Malamai a Dagona Primary School dake Bade Local Government.

3 - Za'a Gyara Rukunin Ajujuwa Guda uku, Ofis da kujerun Dalibai dana Malamai, da Borehole na Ruwa da inji 7KVA a Bubuje Primary School Gashua.

4 - Za'a Gyara Rukunin Ajujuwa Guda uku, ofis da kujerun Dalibai dana Malamai da Borehole na Ruwa da inji 7KVA a Banigarsl Primary School Machina.

5 - Za'a Gyara Rukunin Ajujuwa Guda uku, Ofis da kujerun Dalibai dana Malamai da Borehole na Ruwa da inji 7KVA a Central Primary School Nguru.

6 - Za'a tona Borehole mai amfani da hasken rana a School for Higher Islamic Gashua

7 - Za'a Gina Ajujuwa rukuni biyu, Ofis, Dakin ajiya, kujerun Dalibai dana Malamai a Balanguwa Primary School a Nguru.

8 - Za'a Gina Ajujuwa rukuni biyu, Ofis, Dakin ajiya, kujerun Dalibai dana Malamai a Gwayo Primary School a Jakusko

9 - Za'a Gina Ajujuwa rukuni biyu, Ofis, Dakin ajiya, kujerun Dalibai dana Malamai a kabuwa Primary School a Karasuwa.

10 - Za'a Gina Ajujuwa rukuni biyu, Ofis, Dakin ajiya, kujerun Dalibai dana Malamai a Hausari Primary School a Machina.

11 - Za'a tona Borehole mai amfani da hasken rana a School for Higher Islamic Jakusko.

12 - Za'a tona Borehole mai amfani da hasken rana a School for Higher Islamic Yusufari.

13 - Za'a tona Borehole mai amfani da hasken rana a School for Higher Islamic Jajimaji, Karasuwa.

14 - Za'a tona Borehole mai amfani da hasken rana a School for Higher Islamic Machina

15 - Za'a Gyara Rukunin Ajujuwa Guda uku, Ofis, da Borehole na Ruwa da inji 7KVA a Maskandare Primary School.

16 - Za'a Gyara Rukunin Ajujuwa Guda uku, Ofis da kujerun Dalibai dana Malamai, a New Jajimaji Primary School Karasuwa.

17 - Za'a Gyara Rukunin Ajujuwa Guda uku da kujerun Dalibai dana Malamai, da Borehole na Ruwa da inji 7KVA a Junior Secondary School

18 - Za'a Gyara Rukunin Ajujuwa Guda uku, Ofis da kujerun Dalibai dana Malamai q Lamisu Primary School Machina.

19 - Za'a Gyara Rukunin Ajujuwa Guda uku da kujerun Dalibai dana Malamai, a Karage Primary School in Jakusko Local Government.

Tuni an fara wasu ayyukan a wasu makarantu a Yobe ta Arewa.

Muna mika Godiyar mu ta musamman Ga Shugaban Majalisar Dattawan Nijeriya Sen. Ahmad I Lawan (Sardaunan Bade) bisa kokari da yake na kawowa Al'ummah mu cigaba a Yobe ta Arewa, Yobe da kasa baki daya.

MADALLAH

Abba Black Nguru
20/12/2020

14/12/2020
Gobene insha Allah 🏆⚽
07/11/2019

Gobene insha Allah 🏆⚽

Address

Gashua

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abba Black Beans posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Abba Black Beans:

Share