Abubakar Ali Gombe Political Resuscitation

Abubakar Ali Gombe Political Resuscitation Intelligent Movement for the Man who is worthy, ready to serve above himself, who always has, will have the masses interest at heart Dr Abubakar Ali Gombe

"In rana ta fito tafin hannu ba ya kare ta"
30/04/2022

"In rana ta fito tafin hannu ba ya kare ta"

Dokta mai dattaku, kayi an gani kuma kana kan yi...
22/04/2022

Dokta mai dattaku, kayi an gani kuma kana kan yi...

“Iya ruwa hidda kai.”- Hausa proverb
18/04/2022

“Iya ruwa hidda kai.”- Hausa proverb

IT IS HALFWAY INTO RAMADAN FOR THOSE OF US FASTING.Narrated Al-Miqdad ibn al-Aswad (RA): I swear by Allah, I heard the M...
16/04/2022

IT IS HALFWAY INTO RAMADAN FOR THOSE OF US FASTING.

Narrated Al-Miqdad ibn al-Aswad (RA): I swear by Allah, I heard the Messenger of Allah ( ﷺ) say: The happy man is he who avoids dissensions: happy is the man who avoids dissensions; happy is the man who avoids dissensions: but how fine is the man who is afflicted and shows endurance.

Abu Dawud 4263, Book 37, Hadith 24

in trusting HIS ways we often dissent to linger not on the promised that is bound for the patience; "Oh you who believe! Persevere in patience and constancy. Vie in such perseverance, strengthen each other, and be pious, that you may prosper." (3:200) may HE Almighty inscribe more endurance in our hearts, Ameen

Hausa Translation;

An karbo daga Miqdad Bin Aswad, yace naji manzon Allah SWT yanacewa; Farin cikin dan Adam shine nisantar dakai da gaggawa, Farin cikin dan Adam shine nisantar dakai da
rashin juriya, Farin cikin dan Adam shine nisantar dakai daga raunin zuciya. Ina kuma Ga mutum Wanda cuta/jarrabawa/tsanani ya sameshi kuma yayi hakuri?

Abu Dawud wallafi na 4263, littafi na 37, Hadisi na 24

Cikin yarda da hikimomin hanyoyin Ubangiji wani lokacin mukanyi gajen hakuri wajen gamsuwa da Alkawarin da yayiwa mabiyansa da hakuri; "Ya Ku wadanda sukayi Imani, Ku kara hakuri, jajircewa da nitsuwa cikin karfafafa juna wajen bin Ubangijin Ku, don samun wadata cikin wannan duniya ta gaba" Quran 3:200, Ubangiji Allah ya kara mana nitsuwa, hakuri da hasken zuciya, Ameen.

Barkan mu da shan Ruwa Gombe state

Sunana Hamza, Ina aiki da kamfanin Inex cleaners, kai mai kamfanin nan ba'a magana, albashina naira dubu sha biyu ne, ka...
30/03/2022

Sunana Hamza, Ina aiki da kamfanin Inex cleaners, kai mai kamfanin nan ba'a magana, albashina naira dubu sha biyu ne, kasan bawan Allah nan bai taba bari mun kwana da yunwa ba, haka yake bamu shinkafa, gero, taliya, dawa, manja, man gyada, kuma kashi 70% ake maida mishi cikin kudin, kuma shima ba wata guda ba gashi yanzu an soke kamfanin, ga azumi yazo, ga mai dakina da juna biyu....

Address

Gombe Stats
Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abubakar Ali Gombe Political Resuscitation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Abubakar Ali Gombe Political Resuscitation:

Share