Danbarde ward 2 ward Gombe

Danbarde ward 2 ward Gombe We're posting what regards for DANBARDE.

Hello Everyone, May Almighty God put mercy on us, Have a wonderful day.
17/07/2023

Hello Everyone,
May Almighty God put mercy on us,

Have a wonderful day.

27/03/2023

Kuturu da kudin sa!
ALKÃKI SAI NA KASAN KWANO.

16/03/2023

JAMA'A JIBI ZABE!!
MISTAKE DIN KWANA 1 NADAMAN SHEKARA 4 NE,
ALLAH YA BAMU SA'AH

10/03/2023

Kar su muku Bara zanan fita zabe,
Kowa ya fito zabe,
Allah ya mana tsari da siyasan Ta'addanci.

Allah a wajenka muke nema, Allah ga bawanka ALHAJI JIBRIN DANBARDE Allah ka shiga lamarinsa damu baki daya, Allah ka bas...
08/03/2023

Allah a wajenka muke nema,

Allah ga bawanka ALHAJI JIBRIN DANBARDE Allah ka shiga lamarinsa damu baki daya,

Allah ka bashi mulkin jaharmu, ka bashi ikon yimana Adalci. 🙏

Allah ya bamu sa'ahYa kamata kowa ya zama jakadan PDP a unguwan su, Banda fada, Banda Rigima, ko rikici. Allah ya bamu s...
08/03/2023

Allah ya bamu sa'ah
Ya kamata kowa ya zama jakadan PDP a unguwan su,
Banda fada, Banda Rigima, ko rikici.
Allah ya bamu sa'ah.

08/03/2023

DANBARDE INSHA ALLAH.

08/03/2023

Don Allah jama'ah muna neman Alfarman kuri'un ku a zaben Gomna mai zuwa,
DANBARDE.

23/02/2023

SAKON DWWM SHINE
PDP SAKK,
BABU JANJA LAYI
inji Shafiu Bala state chairman.

27/01/2023

Kadan daga matan shamaki ward kenan da s**a samu daman fitowa tower a shamaki ward.
Amma Har naga Hantar makota ta kadu,
PDP POWER
ALLAH KA BAMU NASARA.

27/01/2023

Wannan kadan daga cikin matan shamaki ward kenan,
Sun danyi flashing ne Amma Har sun kada Hantan makota😂
PDP AMANA.
Allah ya bamu sa'ah.

Address

Gombe

Telephone

+2347038913015

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Danbarde ward 2 ward Gombe posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Danbarde ward 2 ward Gombe:

Share