Umar Musa ALU

Umar Musa ALU Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Umar Musa ALU, Political organisation, Gombe.

GARABASA GUDA BIYAR GA DUKWANI MU'MINI1. Ko kasan cewa yayin idar da kiran Sallah karka haramtawa kanka Addu'ah, domin A...
21/08/2022

GARABASA GUDA BIYAR GA DUK
WANI MU'MINI

1. Ko kasan cewa yayin idar da kiran Sallah karka haramtawa kanka Addu'ah, domin Addu'ah a wannan lokaci ba'a juyata.

2. Ko kasan ina ake sanya zunuban
ka yayin da kake sallah?
Manzon Allah (saw) ya ce:- "Duk
lokacin da bawa ya ke Sallah ana
sanya dukkan zunuban sa a wuyan
sa da kafadun sa, duk lokacin da ya yi
ruku'u ko sujada zunuban sa za su dinga fadowa kamar yadda ganye yake fadowa daga bishiya ."
Yakai wanda kake gaggawa ya yin ruku'u ko sujada, ka tsawaita sujada da ruku'u domin zunuban ka su ragu kada ka bari wannan garabasa ta wuce ka.

3. Ko kasan wata salihar mace ta
rasu, duk lokacin da 'yan uwanta s**a ziyarci kabarin ta sai suji kamshi yana tashi, sai s**a tambayi mijinta sai ya ce ta kasance tana karanta Suratul
Mulk kowane dare kafin tayi bacci.

4. Ko kasan karanta Ayatul
Kursiyyu bayan kowace sallah zaka
wayi gari tsakanin ka da Aljannah
mutuwace kadai?

5. Ko kasan idan ka idar da sallah kar kayi gaggawar tashi, domin mala'iku suna roka maka gafara.

👆Ya Allah ka sanya wannan tunatarwa ta zama SADAKATUL JARIYA a gareni da Iyayena da duk wanda ya taimaka wajan yadawa,

Amin

Fatan alkairi mukemakuAllah yabamu nasara
30/05/2022

Fatan alkairi mukemaku
Allah yabamu nasara

Address

Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Umar Musa ALU posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share