28/03/2026
Tun lokacin da Engr Dr.Rabiu Musa Kwankwaso tshon gwamnan jahar kano kumah tsohon senata kano ta tsakiya, ya bayyana zai koma Jam’iyyar ADC wato ( African Democratic Congress) a ranar ranar litinin mai zuwa, tuni dai dubban masoyansa s**a fara register online da wannan Jam’iyyar, Tabbas akwai abun mamaki a cikin lamarin kwankwaso, shin kai ma zaka bi kwankwaso Jam’iyyar ADC?