Pantami Social Media Team - PSMT

Directions

Pantami Social Media Team - PSMT The pioneering media movement dedicated to promoting the leadership, vision, values, and public service of Prof. Isa Ali Ibrahim Pantami, CON.

Inspiring responsible leadership, youth engagement, digital advocacy, and a greater Gombe.

06/10/2026
06/10/2026

MALAM IKON ALLAH 💪
Yaro Sai Kallo

ZIYARAR TAWAGAN GIDAN PANTAMI ZUWA GA ƊAN TAKARAR KUJERAR MATAIMAKIN GOMNAN JIHAR GOMBE A JAM’IYYAR PDP, HON. Dr. HASSAN...
06/10/2026

ZIYARAR TAWAGAN GIDAN PANTAMI ZUWA GA ƊAN TAKARAR KUJERAR MATAIMAKIN GOMNAN JIHAR GOMBE A JAM’IYYAR PDP, HON. Dr. HASSAN AMADU HARUNA JIYA.

Jiya, 5/10/2026, jiga-jigan tafiyar takarar Gwamna daga gidan Professor Isa Ali Pantami sun ziyarci ɗaya daga cikin masu ruwa da tsaki a jam’iyyar PDP, kuma Mataimakin Ɗan Takarar Gwamnan Jihar Gombe, Hon. Hassan Amadu Haruna.

Shugaban tawagar, Alhaji Abubakar Ahmad, Walama Sarkin Malaman Gombe, ya bayyana cewa ziyarar ta kasance ne domin samar da yanayin neman ƙuri’u da kuma ƙarfafa wa Dr. Hassan gwiwa kan ɗawainiyar da aka ɗaura masa. Ya kuma yaba da halayen Dr. Hassan a siyasar Jihar Gombe da ƙwarewarsa, musamman lokacin da yake shugabantar SUBEB, shi kuma yana shugabantar Karamar Hukumar Dukku.

Dr. Hassan Amadu Haruna ya nuna godiya da girmamawa bisa ziyarar da aka kawo masa. Ya kuma bayar da shawarwari kan yadda za a cimma nasara cikin natsuwa, ba tare da shiga fitinar siyasa ba.

Ya nuna cewa adalci yana da muhimmanci wajen tuntuɓar al’umma, ta hanyar shigar da kowa da mutunta jama’a, yana daga cikin ɗabi’un da ya dace a bi domin samun nasara.

Hadimin Sanata mai wakiltar Gombe ta Kudu, Alhaji Abubakar D**g, ya yi jawabin godiya tare da zakulo wasu kyawawan halayen Dr. Hassan. Ya kuma nuna farin cikinsa da shigar Malam Hassan cikin jam’iyyar PDP, musamman a lokacin da jam’iyyar take daf da rasa kimarta. Ya bayyana cewa dawowarsa ta dawo wa PDP da wani sabon ruhin siyasa nan take, wanda ya ce abin alfahari ne.

Daga ƙarshe, ya yi godiya tare da fatan samun nasara ga ɗan takarar kujerar Gwamnan Jihar Gombe, Malam Pantami.

Masha Allah ✌️🙌🤝
05/10/2026

Masha Allah ✌️🙌🤝

CELEBRATING A GREAT FATHER, MENTOR & LEADERToday, we celebrate not just a leader, but a father, mentor, teacher, and an ...
04/10/2026

CELEBRATING A GREAT FATHER, MENTOR & LEADER

Today, we celebrate not just a leader, but a father, mentor, teacher, and an exemplary servant whose life continues to inspire everyone privileged to encounter his leadership.
Prof. Mohammed Abubakar Bello, your remarkable journey is a testament to the power of knowledge, humility, integrity, and purposeful leadership. You have consistently demonstrated that true leadership is not measured by position or title, but by the lives touched, the values imparted, and the positive difference made in society.
As a father and mentor, you have offered encouragement where there was doubt, direction where there was uncertainty, and wisdom where it was most needed.
On this special occasion of your birthday sir, we celebrate your accomplishments, honour your sacrifices, and appreciate the enduring legacy you continue to build.
May Almighty Allah bless you with many more years in good health, renewed strength, greater wisdom, peace, and fulfilment, and grant you the grace to continue guiding, inspiring, and impacting generations.
Happy Birthday to our esteemed father, mentor, leader, and an exceptional icon of service our Grand patron Prof. Mohammed Abubakar Bello

— Pantami Social Media Team (PSMT)

Barka da Bangajiya Oga Prof. Muhammad Abubakar, well DELIVERED, Professor Isa Ali Pantami, CON –Project GP2027💪
29/09/2026

Barka da Bangajiya Oga Prof. Muhammad Abubakar, well DELIVERED, Professor Isa Ali Pantami, CON –Project GP2027💪

29/09/2026

Address

Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Pantami Social Media Team - PSMT posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share