22/08/2026
Inna lil Laahi wa inna ilaiHi Raaji'un!
Muna mika ta'aziyyar rasuwar Marigayi Turakin Gombe Gombe Abba wanda Allah Ya dauki rayuwarsa.
Muna mika ta'aziyya ta musamman zuwa ga Mai Martaba Sarkin Gombe, da Mai Martaba Sarkin Dukku, da iyalansa da yan'uwansa da aminansa da makwabtansa da sauran wadanda abun ya shafa.
Muna rokon Allah Ya sanya Aljannah ce makoma gare shi tare da sauran iyayen mu da malaman mu da zurriyyar mu da yan'uwan mu da aminan mu da masoyanmu.