15/03/2022
GANAWA TAMU SAMMAN DA SHUGABAN HUKUMAR BESDA
A Yammacin Yaune Hon Aliyu Baba Manu (Abm) Yakai Ziyara Ofishin Shugaban Hukumar Besda Dr Abdullahi Bappa Garkuwa A ofishinsa
Ganawar Tana Da Nasabane Daba Da Shawarwari Dasake Nuna Goyon Baya Don Ganin Jam'biyar Apc Tasake Kafa Gwamnati Karo Na Biyu.
Inda Dr Abdullahi Bappa Garkuwa Ya Shaidawa Hon Aliyu Baba Manu (Abm) Yana Tare Dashi Dari Bisa Dari.
Muna Muku Fatan Alkairi Ubangiji Allah Yakaiku Zuwa Mataki Na Gaba