Eng. Joshua Gumau Sanga 4 House Of Reps. Toro Federal Constituency

  • Home
  • Nigeria
  • Gumau
  • Eng. Joshua Gumau Sanga 4 House Of Reps. Toro Federal Constituency

Eng. Joshua Gumau Sanga 4 House Of Reps. Toro Federal Constituency Politics isn't a war ���

The great Leaders that am very proud ofEngr Joshua Titus Sanga Høñ. Danlami Garba Abubakar May God bless ur life 🧬🧬🧬
31/12/2023

The great Leaders that am very proud of

Engr Joshua Titus Sanga
Høñ. Danlami Garba Abubakar
May God bless ur life 🧬🧬🧬

Boss Himself
26/06/2023

Boss Himself

Anyi Bikin Sanga Day 01/01/2022Godiya ya tabbata ga Allah daya nuna mana wannan rana lafiya,Inayi al'umma da s**a samu h...
04/01/2022

Anyi Bikin Sanga Day 01/01/2022
Godiya ya tabbata ga Allah daya nuna mana wannan rana lafiya,
Inayi al'umma da s**a samu halarta wannan biki da muke duk farko shekara barka da ban gajiya mun gode Allah ya yakaimu shekara me zuwa lafiya.

15/09/2021

_SAKON BARKA DA SAFIYA DAGA ENGR. JOSHUA TITUS SANGA
(JAGABAN WUNTI) (D.G DUE PROCESS)_

Dafatan Kowa ya wayi gari lafiya Allah yasa mudace da albarka dake cikin wannan Rana,
JAGABAN WUNTI na Talakawa ne domin kofa shi a bude take duk lokacin da wani yazo yana masa marabah da zuwa,
Jagaban Wunti yace a fadawa mutane Toro LGA 2023 su kasance masu Addu'a da neman zaɓi daga ALLAH kada mubi son zuciya mu tsaya mu duba Nagari me kishin al'umma bame kishin kansa ba saboda kar watarana muyi danasani da baze mana Amfani ba,

_Dafatan Allah yasa mudace Amin,_

Sign. Ibrahim Lame
PA to the D.G Due Process Bauchi State
(Jagaban Wunti)

Engr. Joshua Titus Sanga Exco na Ward da LGA suna godiya sako ya shiga hanunsu, Suna maka Addu'a da fatan alkairi 2023 A...
18/07/2021

Engr. Joshua Titus Sanga Exco na Ward da LGA suna godiya sako ya shiga hanunsu,
Suna maka Addu'a da fatan alkairi 2023 Allah yabada sa'a

Jagaban of Wunti hali abokin tafiya
14/07/2021

Jagaban of Wunti hali abokin tafiya

Address

Gumau In Toro LGA Bauchi State Of Nigeria
Gumau

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Eng. Joshua Gumau Sanga 4 House Of Reps. Toro Federal Constituency posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share