Mujita100%

Mujita100% Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mujita100%, Library, Zamfara, Gusau.

11/02/2020

***BANAAAT***

Na. Abdullahi Dan Talliki

Book (1)

Pag 0001

Makekiyar 'koface wacce aka 'kere daba'kin 'karfe tare da ratsin ruwan azurfa,
Kana tunkaro kofar zaka tabbatarda kofar babban birnice, kasancewar tsayawa bayanin yanda ta'keru wani aikine,
Wasu tika tikan dakarune cikin shigar fararen kaya tareda kayan yaki kaladai masu ruwan jaaaa, kusan su hamsinne agaban wannan makekiyar 'kofa kowannensu riqeda garkuwa da kalolin makamai,
Adaidai wannan lokacine wasu dakaru goma s**a ruga gurin wannan kofa s**a hada karfinsu s**asoma bude wannan kofar, tareda komawa gefe suna murmushi kamar sunajin dadin ganin wa'yanda ke 'kokarin fitowa.
Wasu kyawawan 'yan matane subiyu s**afito asukwane saman ingarmun dawakansu sunamasu dagawa dakarun dake gurin hannu irin nabangirma hakasuma dakarunke dagamasu hannu kamar yandas**asaba,
'Yanmatanda bazasu haurawa shekara shabiyar zuwa shashidaba kallo daya zakamasu katabbatarda tagwayene, s**a nausa cikin jeji asukwane, yaumadai kamar koyaushe sunfitone domin shaqatawa dawasa makamansu bayan sundanyi nisa s**a soma tafiya sannu sannu suna fira kamar yanda s**asaba,

Address

Zamfara
Gusau

Telephone

+2348060550615

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mujita100% posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category