Dauda Lawal Dare Media Chats

Dauda Lawal Dare Media Chats Mun Buda Wannan Shafin Domin Magoya Bayan Gwamnan Jahar Zamfara His Excellency Dr. Dauda Lawal Dare.

Burgun Maradun ba turanci;ts not "People has to be law-abiding"❌ but "people have to be law-abiding"✅ that's the correct...
05/04/2023

Burgun Maradun ba turanci;

ts not "People has to be law-abiding"❌ but "people have to be law-abiding"✅ that's the correct turanci, Sir.

Kindly bounce back to school kawai, Allah sabbene...lol!

Zamfara sai dauda ko so ko an ƙi masoyan mai girma sabon gwamna kuche alhamdulillah
30/03/2023

Zamfara sai dauda ko so ko an ƙi masoyan mai girma sabon gwamna kuche alhamdulillah

Mun Buda Wannan Shafin Domin Magoya Bayan Gwamnan Jahar Zamfara His Excellency Dr. Dauda Lawal Dare.

21/03/2023

ALHAMDULILLAH


ALHAMDULLH 😍IT'S  OFFICIALLY, NOW DAUDA IS THE GOVERNORAllahu Akbar Allahu Akbar Alllahu Akbar! Allahu A’azzu min khalqi...
21/03/2023

ALHAMDULLH 😍

IT'S OFFICIALLY, NOW DAUDA IS THE GOVERNORAllahu Akbar

Allahu Akbar
Alllahu Akbar!

Allahu A’azzu min khalqihi jami’a!!’

Alhamdulillah allathi bi ni’imatihi tatimmus swalihaat!

Alhamdulillahil lathi lam yattakhiz waladan, wa lam Yakun lahu sharikun fil mulki!!!

Allahu Akbar
Allahu Akbar
Allahu Akbar!

MMugira YusufYMugira Yusuf

Dauda Ga ALLAH Ka Aje Kayan Ka Don Haka Zauna Inma Kaso Ka Gincira Na Hurriya Dauda Lawal
20/03/2023

Dauda Ga ALLAH Ka Aje Kayan Ka Don Haka Zauna Inma Kaso Ka Gincira Na Hurriya Dauda Lawal

Al'ummar jihar Zamfara daga kananan hukumomi daban-daban sun yi sansani a wajen hedikwatar INEC da ke Gusau, Sun ce a sh...
20/03/2023

Al'ummar jihar Zamfara daga kananan hukumomi daban-daban sun yi sansani a wajen hedikwatar INEC da ke Gusau, Sun ce a shirye suke su kwana a nan har sai an ayyana Dokta Dauda Lawal Dare na PDP a matsayin wanda ya lashe zaben gwamna..

19/03/2023

Address

Gusau

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2349068735873

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dauda Lawal Dare Media Chats posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share