Conecting Hon Bello Danda 2023 zamfara West zone

Conecting Hon Bello Danda 2023 zamfara West zone My people is my nation

Kowa da irin daukakar da Allah yayyimaiALHAMDULILLAHIALHAMDULILLAHIALHAMDULILLAHI
23/01/2021

Kowa da irin daukakar da Allah yayyimai

ALHAMDULILLAHI
ALHAMDULILLAHI
ALHAMDULILLAHI

Farar tafiya 2023 insha Allah
14/02/2020

Farar tafiya 2023 insha Allah

ZAMFARAWA mukam dae Wallahi Alhamdulillah mun samu Governor Mae Adalci, mulkin su ooo masuyin na family's and friend's y...
13/02/2020

ZAMFARAWA mukam dae Wallahi Alhamdulillah mun samu Governor Mae Adalci, mulkin su ooo masuyin na family's and friend's ya kare

A 2023 YA Allah KAYIMANA JAGORA
13/02/2020

A 2023 YA Allah KAYIMANA JAGORA

13/02/2020

Ya Allah kaene sarki mafifici, kaene ke bada mulki ga Wanda kaso, ya Allah kaene kayimana za6in shugaba a jahar ZAMFARA, kuma munbi za6in da kayimana, munyi biyayya sosae, ya Allah akwae sauran mutanen da basuyi biyayyaba basu yarda da za6in da kayimanaba sun zama kangararru, ya Allah kashiryesu subi wannan Gomnati Mae tarin Albarka domin wannan shugaba namu yasamu yimana aekin Alkhaeri da yatanadarmana, ya Allah ka shiryesu domin jaharmu yasamu kwanciyar hankali, ya Allah ka shiryesu domin Al'ummar jahar ZAMFARA su wadata suji dadi. Ya Allah ka taemaki wannan Adalin shugaba jagoran talakawa yayi mulkinshi cikin kwanciyar hankali Ameen summa Ameen. Ya Allah ka taemaki Mae daraja governorn jahar ZAMFARA His Excellency Dr. Bello Muhammad MATAWALLEN(Barden kasar Hausa.)

Ya Allah ya nuna mana lokacin wannan jagoranciKuma Allah yasa shine mafi Alkhaeri ga "yan uwa musulmae Ameen
10/02/2020

Ya Allah ya nuna mana lokacin wannan jagoranci
Kuma Allah yasa shine mafi Alkhaeri ga "yan uwa musulmae Ameen

08/02/2020

Ya Allah ka karemu da kariyarka
Ya Allah ka tsarkake zukatanmu
Ya Allah kasa mufi karfin zukatanmu
Ya Allah ka karemu daga miyagun kaddarori
Ya Allah ka bamu lafiya da zama lafiya
Ya Allah ka Kore mugun gani a idanunmu
Ya Allah ka kauda mugun ji a kunnayenmu
Ya Allah ka ciremuna kasala a gurin rokonka da ibadarmu
Ya Allah kasakama da iyayenmu da gidan Aljanna
Ya Allah ka rufamana asiri duniya da lahira
Ya Allah kasa mu dinga koyi da halayen fiyayyen halitta Muhammadu Rasulullah ( S.A.W) AMEEN
Ya Allah ka lunka miliyoyin salati ga Dan gatanka Muhammadu Rasulullah (S.A.W) AMEEN

Address

Talata Mafara
Gusau
4190

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Conecting Hon Bello Danda 2023 zamfara West zone posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share