Zamfara Central Jaji Youth Ambassadors Forum

Zamfara Central Jaji Youth Ambassadors Forum ZAMFARAWA GA MAFITA 2027

12/10/2024TUESDAY.ZAMFARA CENTRAL JAJI YOUTH AMBASSADOR'S FORUM.Assalamu Alaikum Warahmatullah🤝Kamar Yadda Kuke Gani Cik...
12/11/2024

12/10/2024
TUESDAY.

ZAMFARA CENTRAL JAJI YOUTH AMBASSADOR'S FORUM.

Assalamu Alaikum Warahmatullah🤝
Kamar Yadda Kuke Gani Cikin Hotuna Cikin Ikon Allah Da Buwayar Shi Nake Sanar Daku Cewa Daga Wannan Rana, Daga Wannan Lokaci Munbar Tafiyar Gidan DR AMINU SANI JAJI Tun Daga Sama Har Qasa Ma'ana Daga Shugaban Wannan Qungiya (Comrd Rabiu Garba Bala) Mu Exco's Hadi Da Members Tare Da Magoya Bayan Mu!!!

Duk Dan Kwarai Bai Mance Halarci Bamu Mance Halarcin Ka Da Qoqarin Ka Akan Chairman Namu Da Kuma Mu Garkuwa (HON. IBRAHIM UMAR TANKO) Don Haka Qafar Ka Kafar Mu Duk Inda Kayi Chan Ne Hanya, Sannan Wannan Qungiya Tamu Zamu Chanja Mata Suna Zamuyi Tsare_Tsare Masu Kyau Da Qayatarwa Don Cigaba Da Aiki Kamar Yadda Muka Saba Chan Baya Qarqashin Jagorancin Ka.

Ina Roqon Allah Ya Sanya Albarka A Wannan Qungiya Allah Ya Riqa Muna Kada Allah Ya Barmu Da Dubarar Mu Muna Godiya Sosai Ga Masoyan Mu Da Masu Yi Muna Fatan Alkhairi Allah Yasa Mu Amfana Kuma Mu Amfanar🤲.

Muhammad Sojoji✍️
Public Relation Officer (P.R.O_1)
Jami'in Hulda Da Jama'a Na Wannan Qungiya.

•PRESS RELEASEEID-EL-KABIR: REPS MEMBER AMINU JAJI DISTRIBUTES 3,000 RAMS, N250M  IN ZAMFARA STATE.A  Member of the Fede...
09/06/2024

•PRESS RELEASE

EID-EL-KABIR: REPS MEMBER AMINU JAJI DISTRIBUTES 3,000 RAMS, N250M IN ZAMFARA STATE.

A Member of the Federal House of Representatives, Representing Kaura Namoda/Birnin Magaji Federal Constituency in Zamfara State Rt. Hon Dr Aminu Sani Jaji has purchased three thousand Rams for distribution to people especially supporters of the All Progressive Congress, APC in the state.

Similarly, the Lawmaker who doubled as the Chairman House Committee on Ecological Fund also earmarked the sum of Two Hundred and Fifty Million Naira (250,000,000) for distribution to deserving individuals, orphans and vulnerable groups across the state as Eid-el-kabir Sallah welfare packages.

The gesture aimed to assist muslim faithfuls, especially the APC members and lesprivileged families to perform sacrifices and celebrate Eid-el-kabir festivals in happy mood.

The beneficiaries include prominent personalities in the state, various categories of former political appointees, APC State Executives, Local Government and Wards Executives of the Party, State APC Elders, Former Directors General Forum, Former Local Government Councils Chairmen and Vice Chairmen Councils Councillors Forum as well as various categories of APC Associations and other party stakeholders.

Other beneficiaries include Islamic Scholars in the state,
State Executives of Jajiyya Political Movement across the state, orphans, APC Supporters, youths and women groups among others.

Meanwhile, the breakdown of the beneficiaries of N250 million donated by Hon Dr Aminu Sani Jaji include former Political Offices Holders across the state, Islamic scholars and Qur'anic reciters both state, local Governments, as well as Ward Executives of Jajiyya Political Movement across the state

The gesture also to be extended to the various APC stakeholders across the 147 Political Wards in the 14 Local Government Areas of the state.

According to Aminu Sani Jaji, his constituents of Kaura-Namoda and Birnin Magaji will receive a special package of both Rams and Cash.

The lawmaker explained that the Sallah welfare package was part of his annual gesture to uplift the spirits and alleviate financial burden of Muslims in the state during the Sallah festivals.

Hon Aminu Jaji called on Muslims faithfuls to use the 10 Days of Zulhijjah and Eid-el-kabir period to intensify prayers for the sustainable peace and stability in the state and country as a whole.

Signed:
Aliyu Abubakar MC
Chairman Jaji Coordinating Committee
Zamfara State
8th June 2024

Ina Fatan Alkhairi Kuma Ina Wannan Layin Central Zone Allah Ubangiji Ya Tabbatar Muna Da Alkhairin Sa!!!ALIYU ABUBAKAR M...
03/06/2024

Ina Fatan Alkhairi Kuma Ina Wannan Layin Central Zone Allah Ubangiji Ya Tabbatar Muna Da Alkhairin Sa!!!

ALIYU ABUBAKAR MC TSAFE FATAN NASARA.

Muhammad Sojoji✍️.

•HOUSE OF REPRESENTATIVES PLENERY UPDATE: WEDNESDAY 20 MARCH 2024.Mai girma tsohon Dan-takarar Shugabancin majalisar Kas...
21/03/2024

•HOUSE OF REPRESENTATIVES PLENERY UPDATE: WEDNESDAY 20 MARCH 2024.

Mai girma tsohon Dan-takarar Shugabancin majalisar Kasa‚ Zababben Dan-majalisa mai wakiltar al’ummar Kauran-Namoda da Birnin-Magaji kuma Shugaban kwamitin tallafawa asusun muhalli a majalisar Kasa His Excellency‚

Hon.Aminu Sanin Jaji bayan shafe kwanaki jihar Zamfara don kaddamar da taimako zuwa ga al’umma na Abinci jimillar Tireloli talatin da tara (39 trucks) na Gero‚Shinkafa da Dawa zuwa ga al’ummar Kananan Hukumomi goma sha hudu na jihar Zamfara ba tare da nuna Ban-bancin Jam’iyyar siyasa ko bangaranci ba kamar yadda ya saba jiya Laraba ya koma bakin aiki inda yana daga cikin muhimman Yan majalisun da s**a halarci majalisar Kasa Allah (SWT) ya cigaba da baiwa jagoran mu nasara da galaba ga dukkanin lamuran sa alfarmar manzon Allah (SAW).

Muhammad Sojoji✍️.

I pray Allah guides and shields you from the harm caused by people and devils. Grant you the strength to confront challe...
19/03/2024

I pray Allah guides and shields you from the harm caused by people and devils. Grant you the strength to confront challenges, and may forgiveness, love, patience, goodness, kindness, compassion, and mercy of Allah guide your actions. Wishing you and your family a place in paradise. Amen.

Iftar Mubarak

Muhammad Sojoji✍️.

AHMAD MATUTUN SHEHI (MAI YECO) YA BAYYANA MUBAYA'ARSA GA TAFIYAR SIYASAR GIDAN HE. AMINU SANI JAJIAhmad Matutun Shehi (M...
14/03/2024

AHMAD MATUTUN SHEHI (MAI YECO) YA BAYYANA MUBAYA'ARSA GA TAFIYAR SIYASAR GIDAN HE. AMINU SANI JAJI

Ahmad Matutun Shehi (Mai Yeco) ya bayyana cewa a yanzu sun shirya tsaf domin bada dukkanin wata gudunmawa da ya kamata ga wannan Tafiya ta Jajiya a bisa amana da mutuntawa, ya bayyana cewa Siyasar Gidan Rt. Aminu Sani Jaji ita ce mafita ga Al'ummar Jahar Zamfara musamman Tallakawa da Matasa.

Muna roƙon Allah (SWT) ya Cigaba da kawo Masoya a cikin wannan Tafiya, Allah yasa zaɓin mu yayi dai-dai da zaɓin Allah

Muhammad Sojoji✍️.

4th___________Ramadam14/03/2024Thursday.Yanxu Kam Babu Wani Maganar Adawa Da Wani Dan Siyasa Duk Wanda Yayi Abun Kirki Z...
14/03/2024

4th___________Ramadam

14/03/2024
Thursday.

Yanxu Kam Babu Wani Maganar Adawa Da Wani Dan Siyasa Duk Wanda Yayi Abun Kirki Zamu Fito Mu Gayi Both Side & PDP...Kuma Mu Yaba Mashi Kan Abubuwan Alkhairin Da Yayi Aikin Mutum Ya Fitar Dashi 2027 Yanzu Yan Zamfara Sun Fara Fahimtar Siyasa Kusan Shekara 24+ Ana Muna Mulkin Zalunci A Jihar Nan Yanxu Al'umma Sun Hankalta Basu Biyar Kuɗi Yanci Sukeyi Idan Kuma Ka Matsa Masu Ga Inda Kake Bukatar Suyi Sai Su Karbe Kuɗin Kuma Suje Su Zabi Ra'yin Su...

~Anyi Muna Mun Gani Lokacin Tsohuwar Gwamnati Ina Super Agent Na Rumfa Qarqashin Jam'iyar APC Muna Ji Muna Gani Mu Bada Kuɗi Kuma Aqi Zaben Mu Daga Qarshe Har Waka Sunkayi Muna Wai Sunci Taliyar Banxa Kuma Sun Daura Zanen Banxa Haka Keda Dad'i Malam Kana Kan Karagar Mulki Kana Super Power A Jiha Har Kayi Sake Wani Yaxo Da Ake Ganin Baida Kowa Ya Tika Ka Kasa Warwas Mutane Yanxu Sun Waye Alqalanci Suke Wallahi Abinda Ka Shuka Shi Zaka Girba...

Hon. Dr Aminu Sani Jaji Ina Maka Fatan Alkhairi 2027 A Kowace Jam'iya Ce💯.

Muhammad Sojoji✍️.

Kungiyoyin Siyasar Gidan Sen. Ahmad Sani (Yariman Bakura), Karkashin Jagoranci Kungiyar Yarima Support Organization (YSO...
14/03/2024

Kungiyoyin Siyasar Gidan Sen. Ahmad Sani (Yariman Bakura), Karkashin Jagoranci Kungiyar Yarima Support Organization (YSO) sun bayyana Mubaya'arasu zuwa ga Tafiyar Siyasar Gidan HE. Aminu Sani Jaji, domin tsayawa Takarar Kujerar Gwamnan Jahar Zamfara a 2027

Muna roƙon Allah (SWT) ya Cigaba da kawo masoya a cikin wannan Tafiya ta Jajiya, don alfarmar wannan Wata na Ramadan mai albarka.

TSOHON SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR MULKIN SHINKAFI DA MATAIMAKINSA DA KANSILOLI SUNYU MUBAYI'AH GA TAFIYAR JAJIYA AMANATsoh...
14/03/2024

TSOHON SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR MULKIN SHINKAFI DA MATAIMAKINSA DA KANSILOLI SUNYU MUBAYI'AH GA TAFIYAR JAJIYA AMANA

Tsohon Shugaban Karamar Hukumar Mulkin Shinkafi Alh Usman Ajiya Shinkafi Tare da Mataimakinsan Tsofaffin Kansiloli Guda 9 Sunyi mubi'ah Ga Tafiyar Jajiya Amana Bisa Ga Kulawarsa Da Taimakonsa Zuwa ga Addini da Al'ummah.
Zaman Yasamu Halartar Shugaban Co'ordinating Committee Hon Aliyu Abubakar MC Da Hon Abdullahi mohd Talban Zurmi Sai Hon Naseer Yari Anka Sakataren Co'ordinating Committee Na Mabiya Darikar jajiya Amana,
Muna fatan Allah yakara Bamu nasara A Wannan tafiya mai Albarka

Muhammad Sojoji✍️.

13/03/2024

Cikakken Bayanin HE. Aminu Sani Jaji wajen Shan Ruwa da Malaman Addinin Musulunci daga Kananan Hukumomi Goma Sha Hudu (14) da muke dasu a faɗin Jahar Zamfara tare da Shugaban dukkanin Kungiyoyin Siyasar Gidan HE. Aminu Sani Jaji a matakin Jaha.

12 March 2024.Daga Fadar Mai Martaba Sarkin Kiyawan Kaura Namoda Alh Sanusi Muhammad Asha,Inda Jagoran Darikar Jajiya Am...
12/03/2024

12 March 2024.

Daga Fadar Mai Martaba Sarkin Kiyawan Kaura Namoda Alh Sanusi Muhammad Asha,

Inda Jagoran Darikar Jajiya Amana na kasa His Excellency, Rt. Hon Dr Aminu Sani Jaji ya kai ziyarar Girmamawa da Jaje Akan halin da wannan yanki nashi yake ciki akan matsalar tsaro da fatan allah yakara bamu zaman lafiya a Jihar mu ta Zamfara da kasar mu Najeriya baki daya Amin.

Muhammad Sojoji✍️
Public Relation Officer
Zamfara Central Jaji Youth Ambassadors Forum J-YAF.

Daga Gidan Dattijo Tsohon Shugaban Jam, iyar Apc Na Jahar Zamfara Dattijo Alh Lawali Abubakar makaman Kauran Namoda Inda...
12/03/2024

Daga Gidan Dattijo Tsohon Shugaban Jam, iyar Apc Na Jahar Zamfara Dattijo Alh Lawali Abubakar makaman Kauran Namoda Inda H.E Dr Aminu Sani Jaji Yakai Ziyarar Ban Girma Da Gaisuwa Zuwa Ga Wannan Dattijo Da Kuma Al, ummar Kauran Namoda.

Address

Albarkawa Area Gusau
Gusau

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zamfara Central Jaji Youth Ambassadors Forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share