04/05/2026
Gayyata! Gayyata!! Gayyata!!!
A madadin Mai girma Dr Mani Tsoho shugaban karamar hukumar Gwarzo Da Mai girma Alh Aminu Dan Azumi Grz SSA KANSIEC na farin cikin gayyatar 'ya'yan jam'iyar Apc na karamar hukumar Gwarzo
Taron Kungiyar matasan jam'iyar Apc data shirya
Tare da bikin karbar katin jam'iyar APC da Mai girma Sen Bello Hayatu Gwarzo da Jama'arsa zasu Karba
Za ayi wannan taro a kofar fada Gwarzo
Allah ya kaimu ya bada iKon zuwa Ameen
Hon Ibrahim Ayuba Gwarzo Ibrahim sakataran yada labaran jam'iyar Apc na karamar hukumar Gwarzo kuma shugaban kungiyar Gwarzo Gida Gida Reporters