Tarihin ANNABI Da Na HALIFOFINSA

Tarihin ANNABI Da Na HALIFOFINSA TO HELP AND ENCORAGE PEOPLE

05/04/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Même Mv, Murja Amiru, Baban Walidi Zango

Allah takes the souls at the time of their death, and those that do not die [He takes] during their sleep. Then He keeps...
23/03/2025

Allah takes the souls at the time of their death, and those that do not die [He takes] during their sleep. Then He keeps those for which He has decreed death and releases the others for a specified term. Indeed in that are signs for a people who give thought.

Kuma Allah ne ke karɓar rayuuka a lokacin mutuwarsu, da waɗanda ba su mutuwa a lokacin barcinsu. Sa'an nan kuma Ya riƙe abin da Ya hukunta mutuwa da shi, kuma Ya saki wasu zuwa ga ajali ambatacce. Lalle ne a cikin wancan akwai ãyõyi ga mutãne waɗanda suke ciyarwa

13/03/2025

Click here and accept my invitation on Temu app! 🎁

07/03/2025

Allah maɗaukakin sarki ya taimake kowane musulmi a wannan watan alfarma

07/03/2025

Ga addu'a bayan buɗa baki:
Zahabazzama'u wabtatil uruku, wa sabbitil ajaru insaha Allah

07/03/2025

Da fatan za'a sha ruwa ayi buɗa baki lafiya Allah ya amsa ibadun mu baki ɗaya

07/03/2025

Assalamu alaikum ina barka da wannan rana ta juma'a Allah ya haskaka Rayuwar kowa dake wannan dandali namu

•RAMADAN TAFSIR 1446/2025••DARASI NA 07••SURA: AS-SAFFAT••Daga Bakin:•DR. YUSUF ABDURRAHMAN YA'U, BABBAN LIMAMIN MASARAU...
06/03/2025

•RAMADAN TAFSIR 1446/2025•

•DARASI NA 07•

•SURA: AS-SAFFAT•

•Daga Bakin:•
DR. YUSUF ABDURRAHMAN YA'U, BABBAN LIMAMIN MASARAUTAR HADEJIA, JIHAR JIGAWA, NIGERIA.

•Daga:🕌•
BABBAN MASALLACIN JUMA'A NA SARKI HADEJIA, JIHAR JIGAWA NIGERIA.

•Rana Alhamis:•
•6th Ramadan 1446 H.•
•6th March 2025 M.•

•ASUSUN TAIMAKON MARAYU•

•Acc Num* 1140254134
•Bank Name: Polaris•
•Acc Name: Kwamatin tallafawa marayu na Babban Masallacin Juma'a na Hadejia•

•TELEGRAM•
https://t.me/joinchat/S1YjaBs-Cn1Bbd-j3V7HVg

•WHATSAPP•
https://chat.whatsapp.com/KhqADU6UozL7HkxBtGOQ3J

•FACEBOOK•
https://www.facebook.com/share/15GxZZ7yU9/

•TIKTOK•
https://www.tiktok.com/?_t=ZM-8uHFiMMc7jJ&_r=1

•Makarantar Chief Imam Hadejia🚋*
--------------------------------------------------
+234 703375 5344☎
+234 806 019 4770

Ayi Sauraro Lafiya👂
👇👇👇

Assalamu alaikum jama'a ina muku fatan alkhairi tare da barka da wannan lokaci sannan ina muku murnar shigowar wata na R...
06/03/2025

Assalamu alaikum jama'a ina muku fatan alkhairi tare da barka da wannan lokaci sannan ina muku murnar shigowar wata na Ramadan kareem Allah ya amsa ibadun mu

06/03/2025

Ina muku barka da shan ruwan Allah ya amsa ibadun daga Tarihin ANNABI Da Na HALIFOFINSA

Address

0017
Hadejia
720101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tarihin ANNABI Da Na HALIFOFINSA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category