06/08/2024
UPDATE!
On Friday 2nd August, 2024.
Halastaccen Dantakarar Shugabancin karamar hukumar Ikara Hon. Bashir Mamman Dogon-Koli yakai ziyarar Ta'axiyya garin Anguwar Limana dake Danlawal A mazabar Kurmin kogi.
A inda wasu Bata gari su kashe bawan Allahn sannan su harbi kanin mamacin.
Allah yajiqan Wanda arasa Kuma yabada ladan zuwa ta'axiyya Amin Don tsarkin mulkin Allah
Babu shakka Al'umma basa Mantawa da mutumin da yaje yajajantawa narashi ko na sha'ani.
Lallai Jummar da zatayi kyau tun daga laraba ake Gane ta.
Ikara First For Raja!
5th August, 2024