07/05/2026
TOHFA: Kafin a fara Training, Yan wasan Real madrid Aurélien Tchouaméni ya je ya yi musabaha da Fede Valverde don warware matsalolin da suke faruwa tsakanin su, abun takaici Valverde ya ƙi musabaha dashi ya gwaleshi.
Bayan haka, a lokacin Real madrid training na yau, Valverde ya yi wasu maganganu masu zafi kuma yana tayar da hankali, wanda ya haifar da mummunan faɗa. daga karshe har Aurelien Tchoumeni yayi masa Dukan kawo Wuqa, wanda sanadin Haka aka daukeshi aka Kaishi Asibiti.
Yanxu haka yana can yana jinya....