28/03/2026
Mai Girma Gwamna Jihar Taraba Dr Agbu Kefas Tare Da Rakiyan Kusoshin Gwamnati Da Yan Majalisun Tarayya Sun Kaiwa Mai Martaba Uban Kasa Sarkin Muri Alh Abbas Njidda Tafida OFR Ziyaran Dubiya A Gidansa Dake Abuja.
Ran Sarki Ya Dade, Allah Ya Karawa Sarki Muri Lafiya Da Nisan Kwana Allah Ya Dawo Mana Da Sarkin Muri Lafiya.