27/05/2026
LABARI CIKIN PHOTONA
First aid group fityanul islam initiative jibia local government Katsina state
Kadan kenan daga cikin kyawawan photonan Yan agaji na Kara mar hukumar jibia yayi gudanar da shirye shirye sallah babba inda kungiyar fityanul Islam initiative jibia local government Katsina state ke jagorantar MASALLACHIN idi na Tashar hurere tunda daga hada kayan sauti har zuwa gudananar da masallacin.
Usman Abbas ✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
MEDIA TEAM
Katsina state