06/01/2026
Gwamna Dikko Radda ya sawo sabbin motocin asibiti 15 (Ambulances) domin bada agajin gaggawa ga mara sa lafiya a Katsina.
Shugaban maaikata na fadar gwamnatin jihar Abdulkadir Nasir, shi ne ya karbi motocin amadadin gwamnan jihar.