Hon. Hadi Campaign Organization

Hon. Hadi Campaign Organization This page is created for the promotion of Hon. Mal Hadi Haruna political aspirations. We welcome all esteemed supporters and opponents to like our page. Thank you

We hold every one in best regards.

Bismillah.Winners never quit and quitters never win. We are here again, our amiable Basawa Constituents, seeking your su...
09/01/2025

Bismillah.

Winners never quit and quitters never win. We are here again, our amiable Basawa Constituents, seeking your support.

Nasarar mu, nasarar al-umma ce. Allah Ya mana jagora.

14/02/2023

Allah nuna mana wannan za6e lafiya,

Se Tinubu

Se Uba Sani a Kaduna

Se Babawo a Sabon Gari.

INA WA DAUKAKIN AL'UMMAR MUSULMI BARKA DA SALLAH.Allah amsa Ibadu kuma Ya yafe mana kurakuranmu, Ya bamu wanzajjen zaman...
10/07/2022

INA WA DAUKAKIN AL'UMMAR MUSULMI BARKA DA SALLAH.
Allah amsa Ibadu kuma Ya yafe mana kurakuranmu, Ya bamu wanzajjen zaman lafiya a kasar mu, Ya ji tausayinmu Yai mana Rahma.

Fatan Alkhairi daga Hon. Hadi Haruna
11/05/2022

Fatan Alkhairi daga Hon. Hadi Haruna

Fatan Alkhairi   /BasawaConstituency
07/05/2022

Fatan Alkhairi

/BasawaConstituency

Yayin da mutane s**a sama wakilai adalai ta dukkanin fannonin siyasa, matsalolin su insha Allahu zasu ragu.A hakan ne mu...
07/05/2022

Yayin da mutane s**a sama wakilai adalai ta dukkanin fannonin siyasa, matsalolin su insha Allahu zasu ragu.

A hakan ne muke nuni ga wannan adali, mutun me tausayi daidai hali da yake neman taimakon Allah da taimakon mu do samun wakiltarmu a majalissar jahar kaduna. Muna godiya da goyon bayan da aka saba bamu kuma fatan Allah Ya zamo jagorar wannan tafiya namu.

Hon. Hadi Haruna for Kaduna State House of Assembly.

.

Send a message to learn more

Address

Palladan
Kaduna South

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon. Hadi Campaign Organization posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Hon. Hadi Campaign Organization:

Share