11/09/2022
*Mu zaɓi Hon. Adamu Moh'd Shika da Hujja..*
Na zauna da wani ɗalubi jiya ina tambayar sa wane zai zaɓa a zaɓen da yake tafe?
Sai yake cemin aishi a zaɓen bana biyan bashi zayyi ga Hon. Lawal Ado, ta yanda ya tsaya mishi tsayin daka lokacin da ya gama makaranta kuma ya tsaya masa lokacin da yake naiman aikin soja.
Aboki na Muhammad Ya'u muke magana akan waye ɗan takararshi a majalisar jiha?
Sai yace bashi zai biya bana ga Hon. Lawal Ado, duba da yanda ya bada dukkanin lokacinsa ga ɗalubai a yayin register na INEC 2019.
Mafiya yawan ɗalubai da matasa masu kishi da zaka zauna dasu zakaji alkhairan Honorable kawai zasu yita lissafowa dukda cika 100% ta Allah ne shi kaɗai.
don haka Ɗalubai da Matasan gabashin Giwa *MU ZAƁI LAWAL ADO DA HUJJA*, domin shi keda abin tallatawa na alkhairai.
Powered;
Lawal Ado Students Wings *LASWINGS* ✍️