01/11/2022
01/11/2022
A Yau ne Aka bude wasu Office Na Campaign Mai Girma Shugaban Kasan Gobe insha Allah Atiku Abubakar
Kar kashin Jagoran Cin Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Actr Namadi Sambo tare da Tsohon Gomnan Jahar Kaduna Alhaji Mukhtar Ramalan Yero.
Anbude Campaign Office na ATIKU/OKOWO Campaign Organisation Office a Zaria.