12/03/2023
aslm. abokae ya kuke, dafatan kuna lapiya, kuyi hakuri kunjimu ko rayuwar ce wallahi sai a hankali,
amma insha allahu zamuyi kokarin magance muku damuwoyinku da ikon allah. ya kuma shirye shiryen azumi?