19/08/2026
Alhamdu Lillah. 🇳🇬
Hadiyyar Bajimin Sa na farko ga Annabi Muhammadu (SAW) Niyaba ga Shehu Ibrahim Inyass Radiyallahu Anhu Haka kuma Niyaba ga Duk Ahlul Faidhati Mai Diwani Group baki daya a shirye-shiryen Maulidin Bana na Rabi'ul Auwal, a Zawiyyar Ahlul Faidhati Mai Diwani Group, bisa jagorancin *HADARA*
Wanda Shehu Malam Musa Obajana da Mataimakansa s**a bayar
Yau 6 ga Rabi'ul Auwal 1448 (19/8/2026).
Nigeria 🇳🇬🇳🇬🇳🇬