13/09/2025
Jajircewa Da Hakuri Da Gaskiya Da Rukon Amana Da Biyayya Zasu Kaika
Inda Bakazataba Kuma Dinga Cimma
Nasararka Arayuwa Karka Gajiya Duk Runtsi Duk Wahala Mutukar Kagamsu Zagayi Nasara Kada Kasaurari Mutane Wasu Zasu Kashe Maka Gwiwa Saboda Kowa Tunaninsa Daba Allah Yabamu Nasara Duniya Da Lahira Amin ✍️