King huuks

King huuks so we sales the bicycles new and second, motorcycle and it's spare parts & car spare parts; and so more many materials of machines as follows. thank you.

01/09/2025

Maitama Apple Links

😍
15/08/2025

😍

Komin girman Nonon budurwa ba zai taɓa fitar maka da ruwan nono ba. Ko wanne irin abinci Budurwa zata ci, haka komin gir...
12/08/2025

Komin girman Nonon budurwa ba zai taɓa fitar maka da ruwan nono ba. Ko wanne irin abinci Budurwa zata ci, haka komin girman Nonon ta matuƙar bata haihu ba, ko sau nawa zaka matsa ƙirjin ta bazai taɓa fitar da ruwan nono ba. Kasan menene dalili?, baka sani ba malam!. Tsokar dake jikin Nonon mace, wasu nau'ikan tsokoki ne guda uku da s**a haɗu don samar da daidaiton girma, faɗi, laushi, tsayuwar sa, da kuma fito da ruwan nonon a lokacin da ya kamata su fitar ɗin bawai kawai don an matsa su ba. Waɗannan tsokokin guda uku sune muke ƙira da; Glandular tissue, Fibrous Connective tissue da kuma Adipose tissue.

Ga yadda suke aiki: Tsokar Glandular ita kaɗai ce mai fitar da ruwan nono idan lokacin fitarwa yayi. Tsokar Fibrous Connective ita ce mai riƙe shi tare da rataye gangar jikin Nonon ƙam a ƙirjin mace. Sannan Tsokar Adipose kuma ita ce mai sa Nonon ya girma sannan yayi laushi sosai fiye da kowacce irin tsoka a jikin mace. Tunda ka fahimci wannan, to yanzu mu koma kan maganar mu ta farko. Meyasa Budurwa bata fitar da ruwan nono komin girman Nonon ta bayan kuma ita ma dai tana da Tsokar Glandular ɗin kamar sauran matan?

Amsa: A lokacin da mace ta cika shekarun girma sannan ta zama cikakkiyar budurwa, kowacce tsoka a ƙirjin ta suna aiki amma banda wannan tsokar ta Glandular tissue. Kasan menene dalili?, saboda Glandular tissue tana fara karbar aiki ne a lokacin da Anterior Pituitary Gland a ƙwaƙwalwar ka ya fitar da wani hormone wanda muke ƙira da Prolactin. Shi wannan Prolactin ɗin, yana fitowa ne a lokacin da ya hango wani Hormone wanda muke ƙira da Oxytocin. Shima wannan Oxytocin ɗin yana bayyana ne a lokacin da ya hango Estrogen & Progesterone a cikin jinin mace. At the same time, su kansu waɗannan Hormones ɗin na Estrogen & Progesterone suna fara aiki ne a lokacin da Human Chorionic Gonadotropin ya bayyana a jikin mace.

Wannan Human Chorionic Gonadotropin ɗin wanda muke ƙira da HCG, shine hormone na farko da yake tabbatar da cewa mace ta samu ciki. Ko gwajin fitsari da jini da mata suke yi don tabbatar da cewa ko akwai ciki, to wannan hormone ɗin na HCG ne ake dubawa. To yanzu idan ka fahimci duk wannan bayanin, ta ina nonon Budurwa zai fitar da ruwan nono bayan matakai ne ake bi daki-daki. Kar ka manta fa, Prolactin shine hormone na ƙarshe, sannan shi kaɗai ne Hormone ɗin da zai sa ruwan nonon ya fito. To shi ɗin ma kafin ya fara aiki, dole sai ya jira Oxytocin, Estrogen, Progesterone da HCG duk sun fito sannan shi kansa yake fitowa. Wannan ne babban dalilin da yasa dole sai mace ta haihu sannan ruwan nono yake fitowa komin ƙanƙantar nonon ta.

Abin bawai a girma bane. Dukan iska ne kawai da barazana da mata suke muku amma nonon Budurwa ba shi da wani amfani da ya wuce suyi ado da shi. Saboda haka ka sani zunzurutun fata ce kamar irin naka. Da nonon namiji dana budurwa duk matsayin su ɗaya a physiology. Saboda haka su dena rena maka wata burga ko barazana.
King huuks

Address

Kano

Telephone

+2348102818252

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when King huuks posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to King huuks:

Share