Ibrahim Khalil Youth Media Mobilization Forum

Ibrahim Khalil Youth Media Mobilization Forum ata Manufofin takarar Malam Ibrahim Khalil domin zama Gwamnan Kano a shekarar 2023

Assalamu alaikum warahmatullahBarkanmu da warhaka dafatan Kowa yana lafiya ameen.Kamar yadda na tuntubi wasu daga cikinm...
08/03/2022

Assalamu alaikum warahmatullah
Barkanmu da warhaka dafatan Kowa yana lafiya ameen.

Kamar yadda na tuntubi wasu daga cikinmu wasu kuma kwatam sun tsinci Kansu a wannan group, munyi nazari kuma munyi duba da cancantanta da kuna jajircewar da kuke da ita shiyasa muka zaboku domin kasancewa a wannan tafiyar ta SHEIKH DR. IBRAHIM KHALIL a matsayin matasa masu tallan manufofin takarar Malam a matsayin Gwamnan Kano a 2023.

A wannan tafiyar tamu zamuyi tsarin shugabanci nan bada dadewa ba kuma muna Neman goyon baya da hadinkai tareda shawarwarinku domin samun nasarar wannan tafiya mai albarka.

Haka kuma, Insha Allah zamu kasance masu jin shawara da gamsar daku a kowanne lokaci.

Allah yayi mana jagora Ameen.

Allah ga Malam Ibrahim Khalil, ka tabbatar mana dashi a matsayin gwamnan jihar Kano a 2023.
04/03/2022

Allah ga Malam Ibrahim Khalil, ka tabbatar mana dashi a matsayin gwamnan jihar Kano a 2023.

2023 A WURIN ALLAH MUKE NEMA.
04/03/2022

2023 A WURIN ALLAH MUKE NEMA.

Address

Kano

Telephone

+2349029098816

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ibrahim Khalil Youth Media Mobilization Forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share