30/03/2023
🎗️Gayyata ta Musamman 🎗️
Maimartaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP Yana gayyatar al’umma zuwa wajen daga darajar Sarautar wasu daga cikin Hakiman Sa da Kuma nada wasu sabbi.
1- Alh Ahmad Ado Bayero Daga Sarkin Dawakin Tsakar Gida zuwa Dan iyan Kano
2- Lamido Abdullahi Sunusi Daga - Turakin Kano Zuwa - Sarkin Dawakin Tsakar Gida
3- Mahmoud Ado Bayero - Daga Tafidan Kano Zuwa Turakin Kano.
4- Haruna Rashid Sunusi - Daga Dan galadiman kano zuwa Tafidan Kano
5- Kabir Tijjani Hashim - Daga Dan isar Kano Zuwa Dan Galadiman kano
6- Bashir Ado Bayero -Daga Dan Lawan zuwa Dan isan Kano
7- Yahya Inuwa Abbas Daga Dan Majen Kano Zuwa Dan lawal
8- Bello Ado Bayero Dan Darman kano zuwa Dan maje.
9- Ahmad Kabir Bayero- Sabon Barde kerarriya
10- Abdulqadir Mahmoud (Waliyai ) Sabon Magajin Rafin Kano.
Za gabatar da wadannan nade nade Insha Allah
Juma’a 8 Ramadan 1444 - 31st March,2023
A Fadar Maimartaba Sarkin kano Kofar Kudu
Karfe 10:00 na safe
Allah ya bada ikon zuwa ya sanya Albarka Ameen