GAGGA KANO STATE

GAGGA KANO STATE Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from GAGGA KANO STATE, Political organisation, MAISUFI MART Plaza KANO, Kano.

Allah yayimaka rahma Malam Ibrahim mai wanki
27/09/2024

Allah yayimaka rahma Malam Ibrahim mai wanki

A madadin Qungiyar Gawuna/Garo grassroots ambassador (Gagga) kano state muna taya Jagoran wannan Qungiya Alh   Sa'idu Su...
11/09/2022

A madadin Qungiyar Gawuna/Garo grassroots ambassador (Gagga) kano state muna taya Jagoran wannan Qungiya Alh Sa'idu Sufi. Chairman Sufaye investment Bisa samun lambar girmamawa daga Company pop cola wanda Shine yazama na daya a duk yan kasuwar Nigeria da yafi kowa siyan kayan wannan company yasami tarba daga mai girma dupty governor Drt Yusuf Gawuna Kuma Dan takararmu na gwmna a Jamiyyar Apc da Maigirma Vice Chairman Ungogo Alh A madadin chairman Hon Jamilu Yusuf fagge Muna taya Murna.

Ya Allah ga doctor Nasiru Yusuf Gawuna Yana Neman kujerar Gwmanan Jahar Kano Allah kabashi ka iyamasa da iyawarka ya All...
06/09/2022

Ya Allah ga doctor Nasiru Yusuf Gawuna Yana Neman kujerar Gwmanan Jahar Kano Allah kabashi ka iyamasa da iyawarka ya Allah.

06/09/2022
GAWUNA GARO GRASS ROOT AMBASSADORS
06/09/2022

GAWUNA GARO GRASS ROOT AMBASSADORS

Wannan kungiya Mai suna a sama qungiyace ta siyasa Kuma Dan Siyasa aka kafata yanzu haka babban aikin wannan qungiyar Sh...
06/09/2022

Wannan kungiya Mai suna a sama qungiyace ta siyasa Kuma Dan Siyasa aka kafata yanzu haka babban aikin wannan qungiyar Shine Shiga lungu da sako Dan Tallata maigirma fan takarar Gwmanan Jahar Kano a jamiyyar apc Alh Doctor Yusuf Gawuna da mataimakinsa Alhaji Sule Garo.
Da Kuma bayyanawa Al'umma ayyukansu da cigaban da s**a kawowa Jahar Kano.

muna addu'ah Allah yabawa jamiyyar apc nasar a zabe maizuwa na 2023 idan Allah yakaimu da Rai da lafiya.

Apc. Apc. Apc .Apc. Apc. Apc. Apc. Apc. Apc.

Address

MAISUFI MART Plaza KANO
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when GAGGA KANO STATE posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share