tijjanawan Kwankwasiya youth forum

tijjanawan Kwankwasiya youth forum Kwankwasiya

Daga wacce jaha ko local government kake taya magudu murnar TAKUTAHA
01/09/2026

Daga wacce jaha ko local government kake taya magudu murnar TAKUTAHA

SARKIN SAGIN ƘASAR HAUSA!Kaji bayan kana sagi, muna yin shiru muna rabuwa da kai. To yanzu abin ya koma kan Annabi ﷺ ake...
01/09/2026

SARKIN SAGIN ƘASAR HAUSA!
Kaji bayan kana sagi, muna yin shiru muna rabuwa da kai. To yanzu abin ya koma kan Annabi ﷺ ake yi wa sagi? Kai, dole sai ka nuna cewa kai na Allah ne, alhali kowa ya san cewa babu Allah a ranka?
Haba Razdan, ka bar mu haka mana. Wallahi mun gaji da wannan sagin!
Munir Nadan Usimanu
P.R.O, Tijjanawan Kwankwasiyya Youth Forum
Addu’a’a Matakin Nasara

01/09/2026

Waifa wannan gwamna ne number daya a jahar sa yazo yana sharara karya ko kunya bayaji
Yanzu don Allah tayaya masu hankali zasu kara zabar makarya ci yaci gaba da shugaban tarsu andai ji kunya wlh tirrr

Kai yanzu dan Allah razdan saboda rashin lisafi ranar mauludin Annabi s.a.w kafito da yan daba kuma kace wai kana yaqi d...
01/09/2026

Kai yanzu dan Allah razdan saboda rashin lisafi ranar mauludin Annabi s.a.w kafito da yan daba kuma kace wai kana yaqi da har kar daba a kano gaskiya bamu yarda ba

Munir nadan usimanu p.r.o tijjanawan kwankwasiyya youth forum addua'a matakin nasara

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUN A madadin qungiyar tijjanawan Kwankwasiya youth forum  muna mika taaziyar mu ga Ahli ...
01/09/2026

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUN
A madadin qungiyar tijjanawan Kwankwasiya youth forum muna mika taaziyar mu ga Ahli INYASS da sauran yan uwa ahlil DARIKATI na rashin maulanmu SHEHU MAKKIY muna adduar Allah ya jadada masa rahma

Kaji magana mai muhimanci daga bakin Habu Na Habu ko
31/08/2026

Kaji magana mai muhimanci daga bakin
Habu Na Habu ko

Alhmdll Alhmdll Alhmdll Mai gida kuma jagora Alhj tijjani hussani gandu
31/08/2026

Alhmdll Alhmdll Alhmdll
Mai gida kuma jagora Alhj tijjani hussani gandu

Muna rokon Allah ma daukakin sarki Al qaharu mai cikaken iko Allah ya harmtawa Abba zama gwamnan kano a karo na biyu dan...
30/08/2026

Muna rokon Allah ma daukakin sarki Al qaharu mai cikaken iko Allah ya harmtawa Abba zama gwamnan kano a karo na biyu dan isar shugaba Annabi muhamadu s.a.w

Munir nadan usimanu p.r.o tijjanawan kwankwasiyya youth forum Addua'a matakin nasara

Da ALLAH muka dogara kuma gareshi muke nema NIGERIA sai OK KANO sai COMRADE dan ABDULSALMU mai kishin talakawatijjanawan...
30/08/2026

Da ALLAH muka dogara kuma gareshi muke nema NIGERIA sai OK KANO sai COMRADE dan ABDULSALMU mai kishin talakawa

tijjanawan Kwankwasiya youth forum Addua matakin nasara
Rabiu Musa Kwankwaso Comr Aminu Abdussalam Gwarzo fans

Address

Sharada Behind Salanta Primary School
Kano
700

Telephone

+2348031815454

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when tijjanawan Kwankwasiya youth forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to tijjanawan Kwankwasiya youth forum:

Shortcuts

Share