10/11/2025
Fitowar Mai Girma Kakakin Majalisar Dokokin Jahar Kano RT Hon Jibril Ismail Falgore tareda Abokan aikin zuwa zauran zama na wucin gadi kasancewar Babban zauran nasu ana gina sabo, Domin Gabatar Da kare dukkan wani hakki Wanda ya Rataya A wuyansu a safiyar wannan rana ta Litinin 10/11/2025