07/12/2022
AIKI DA HANKALI KO AIKI DA AGOGO?: Bankin CBN ya taƙaita cirar kuɗi da ATM zuwa N20,000 a kullum, N100,000 a sati
------------------------------------
A cikin sanarwar, CBN ya ce daga ranar 9 Ga Janairun 2023, takardar kuɗi ta naira 200 ko ƙasa da haka ne kaɗai za a riƙa sakawa a asusun ATM ana cirewa.
Karin bayani a nan:
Saboda haka kenan, duk wanda ya je cirar kuɗi da katin ATM, manyan kuɗaɗen da zai iya cira su ne takarar Naira 200.