Ganduje Straight Forward for President 2023

Ganduje Straight Forward for President 2023 Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ganduje Straight Forward for President 2023, Political organisation, Tarauni, Kano.

12/11/2025

26/10/2025
26/10/2025
JAMA'A DAN ALLAH KUCHE  🤣🤣🤣YARI
25/10/2025

JAMA'A DAN ALLAH KUCHE 🤣🤣🤣YARI

Gwamnatin Tarayya za ta ƙaddamar da Shirin Aikin Albashi na Tsawon Watanni 12 ga Matasa Marasa Ayyuka a Jihohi 36 da Abu...
21/10/2025

Gwamnatin Tarayya za ta ƙaddamar da Shirin Aikin Albashi na Tsawon Watanni 12 ga Matasa Marasa Ayyuka a Jihohi 36 da Abuja

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayyana shirinta na ƙaddamar da shirin aikin albashi na watanni 12 domin bai wa matasa marasa aiki a dukkan jihohi 36 na ƙasar da kuma babban birnin tarayya Abuja (FCT) damar yin aiki na ɗan lokaci tare da samun ƙwarewa.Wannan shiri an tsara shi ne domin bai wa sabon ƙwararrun matasa (graduates) damar samun kwarewar aiki kai tsaye, jagoranci (mentorship), da koyon sabbin ƙwarewa (skills) a cikin ma’aikatu na gwamnati da kuma kamfanonin masu zaman kansu.

A cewar jami’an gwamnati, wannan shirin na da nufin:
Rage matsalar rashincin aiki a tsakanin matasa,

Ƙarfafa damar samun aiki (employability),

Da kuma taimakawa ci gaban ƙasa ta hanyar horar da mahalarta da ƙwarewa da gogewar da za ta taimaka musu wajen samun nasarar aiki a nan gaba.

Ana sa ran bayanin yadda za a yi rijista da yadda za a zaɓi mahalarta zai fito nan ba da daɗewa ba.

  Vs  . Mu hadu a akwatu 2027.
19/10/2025

Vs .
Mu hadu a akwatu 2027.

☝️☝️☝️☝️🟡 TSG 2025 4TH QUARTER EMPOWERMENT PROGRAM 🟡HON. BAFFA BABBA DAN’AGUNDI D.G NATIONAL PRODUCTIVITY CENTRE ZAI TAL...
19/10/2025

☝️☝️☝️☝️🟡 TSG 2025 4TH QUARTER EMPOWERMENT PROGRAM 🟡

HON. BAFFA BABBA DAN’AGUNDI D.G NATIONAL PRODUCTIVITY CENTRE ZAI TALLAFAWA KUNGIYOYIN MATA DA MATAN JAM'YYAR APC 1000 DA KAYAN KIWON KAJI DA KIFI A KANO

- A cigaba da bayar da tallafi ga mambobin kungiyoyin masu goyon bayan Shugaba Bola Ahmad Tinubu, da nufin karfafa dogaro da kai da kuma inganta tattalin arzikin al’umma, Hon. Baffa Babba Dan’agundi, D.G NPC, a wannan karon ya shirya bayar da tallafi ga mata 1,000 wanda s**a hadar da Kungiyoyin Mata da kuma Sashen Women Wing na Mazabu da Mata Yan Jamiyyar APC.

- A karkashin shirin, kowacce mace za ta amfana da tallafi da ya kai darajar N500,000 – N600,000, wanda ya haɗar da kayan kiwon kaji da kifi domin habbaka tattalin arziki da karfafa dogaro da kai a tsakanin mata.

- A karshe, muna mika godiya ta musamman ga jagoranmu Hon. Baffa Babba Dan’agundi, bisa jajircewarsa da tsayuwa wajen cika alkawuran da ya daukarwa ‘ya’yan tafiyar nan ta Tinubu Support Groups (TSG).

- Allah ya kara masa nasara da daukaka.

YA, KU NISA'U, HAKIKA ROMO ZAI SAUKA GAREKU

Hon. Nasiru Usman Na’ibawa (Zico)
S.L.A ga Shugaban Majalisar Dattijai
19-10 - 2025

Address

Tarauni
Kano

Telephone

+2348036800474

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ganduje Straight Forward for President 2023 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share