Gawuna Garo Campaign Organization.

Gawuna Garo Campaign Organization. Gawuna Garo Campaign organization (GGCO) "Youths and student affiliated"

Gawuna Receives Distinguished Leadership AwardHis Excellency, the Former Deputy Governor of Kano State and APC gubernato...
10/11/2024

Gawuna Receives Distinguished Leadership Award

His Excellency, the Former Deputy Governor of Kano State and APC gubernatorial candidate of 2023 general election, Dr. Nasiru Yusuf Gawuna has received a distinguished leadership award in recognition of his exceptional contributions towards the Alumni of Usman Dan Fadio University, Sokoto as well as the school community and their alma mater.

Gawuna received the award during Grand Reunion, Award and Dinner Night at Sheraton Hotel, Abuja, yesterday, 9/11/2024.

At the award presentation, His Excellency, the Former Governor of Sokoto State and Senator presenting Sokoto South Alh. Aminu Waziri Tambuwal was assigned to present the award to His Excellency, Alhaji Nasiru Yusuf Gawuna as a mark of honor.

Abubakar Musa DK
Media Aide to H.E Dr. Nasiru Yusuf Gawuna.
10/11/2024.

Allah ya sa hakan ya zama alkhairi a garemu baki daya.
13/01/2024

Allah ya sa hakan ya zama alkhairi a garemu baki daya.

From Grass to Grace.Former Ward Councillor:Former two term LG chairman:Former Commissioner of Agriculture:Former two ter...
23/12/2023

From Grass to Grace.

Former Ward Councillor:
Former two term LG chairman:
Former Commissioner of Agriculture:
Former two term Deputy Governor:

And now incoming Kano State Governor by the special grace of the almighty Allah.

Dr. Nasiru Yusuf Gawuna ɗan baiwa.

Alhamdulillah
17/11/2023

Alhamdulillah

17/10/2023

Da Hausa.

GAWUNA NA ZUWA.

GAWUNA IS COMING.
15/09/2023

GAWUNA IS COMING.

 Mai girma Mataimakin Gwamnan jihar Kano kuma Ɗan Takarar Gwamna ƙarƙashin tutar Jam'iyyar APC Dr. Nasiru Yusuf Gawuna (...
19/09/2022



Mai girma Mataimakin Gwamnan jihar Kano kuma Ɗan Takarar Gwamna ƙarƙashin tutar Jam'iyyar APC Dr. Nasiru Yusuf Gawuna (Khadimul Dawa'atul Islamiyya) ya halarci unguwar Alfindiƙi dake yankin Ƙaramar Hukumar Birni inda yayi Ta'aziyya ga iyalai da ƴan'uwan Marigayiya Hajiya Jamila Ado Ɗandolo wadda Allah ya yi wa rasuwa ajiya Asabar.

Ɗan Takarar Gwamnan Dr. Gawuna bayan nuna jimami da alhinin wannan babban rashi yayi addu'ar fatan Allah Ya jiƙan ta ya kuma kyautata namu ƙarshen.

Dr. Gawunan wanda yana tare da Manyan Jami'an Gwamnati ya samu tarba daga Shugaban Ƙaramar Hukumar Birni Hon. Faizu Alfindiƙi (Jundullahi).

GAWUNA-GARO CAMPAIGN ORGANISATION. "YOUTHS/STUDENTS AFFILIATED "A yau Asabar 17/09/2022 wannan kungiya mai albarka ta ha...
17/09/2022

GAWUNA-GARO CAMPAIGN ORGANISATION. "YOUTHS/STUDENTS AFFILIATED "

A yau Asabar 17/09/2022 wannan kungiya mai albarka ta halarci taron karbar yan kwankwasiyya sama da mutum 500 a garin Rano.

Taron wanda ya gudana a Mazabar Madaci dake garin Rano ya samu halartar Shugaban karamar hukumar Rano Dahiru Muhammad Ruwan kanya, Dan takarar majalisar tarayya mai wakiltar Rano/Kibiya/Bunkure, Dr Aliyu Musa Kibiya (Zannan rano), Dan majalisar jaha, Hon Nura Dallami rano, shugaban jamiyyar Apc na yankin kano ta kudu dana garin Rano da sauran manya manyan baki dake ciki da wajen garin rano.

Wadanda aka karba din wanda shugabansu ya wakilce su yace sun yanke barin wancan tafiyar ne saboda Rashin kula da ake nuna musu da kuma rashin daukar su da muhimmanci da shuwagabannin na su suke yi, inda ya shaidawa Shugabancin jamiyyar APC na garin Rano cewar wannan shine Mafari don zasu yi ta kokarin wayarwa da yanuwansu da s**a bari kai don ganin suma sun dawo Jamiyyar Apc mai albarka.

Comr Usman Mustapha Dandago
Publicity secretary
17/09/2022

 A Daran Jiya Lahadi 11/09/2022 Mai Girma Mataimakin Gwamna Kuma Dan Takarar Gwamna A Jama’iyar Apc Dakta. Nasiru Yusuf ...
12/09/2022



A Daran Jiya Lahadi 11/09/2022 Mai Girma Mataimakin Gwamna Kuma Dan Takarar Gwamna A Jama’iyar Apc Dakta. Nasiru Yusuf Gawuna Khadimul Da’awatul Islamiyya Ya Karbi Bakuncin Iyalan Alhaji Abdulhamid Bako Kofar Na’isa Kar Kashin Jagorancin Mai Girma Shugaban Jama’iyar Apc Na Jihar Kano Dan Sarki Jikan Sarki Alh. Abdullahi Abbas Sanusi,

Inda Yasamu Rakiya Masu Ruwa Da Tsaki Na Karamar Hukumar Gwale Akwai Shugaban Karamar Hukumar Gwale Dr Khalid Ishak Diso , Mal Sani Jibril K Naisa Shugaban CPC, DG Uba Danzainab ,Shugaban jamiyyar APC na gwale Mal Umar yusif umar kashe kwabo da Sakataran Jam'iyyar Apc Na Gwale Abdulmutallib Lawan Habib

An Tattauna Muhimman Batutuwa Das**a Shafi Cigaban Jam'iyyar Apc Matakin Ƙaramar Hukumar Gwale Dama Jahar Kano Baki Ɗaya, ALLAH Yabawa Jam'iyyar Apc Nasara Daga Sama Har Ƙasa.

 Mai Girma mataimakin Gwamnan Jihar kano kuma Dan Takakar Gwamna a Jam'iyar APC Dr. Nasiru Yusuf Gawuna (Damuna baki mug...
11/09/2022



Mai Girma mataimakin Gwamnan Jihar kano kuma Dan Takakar Gwamna a Jam'iyar APC Dr. Nasiru Yusuf Gawuna (Damuna baki mugunta) ya jagoranci Tawagar Gwamnati zuwa Liyafar Cin abincin dare (Dinner) na bikin cika Shekara daya da Fara yin Lemon (POP COLA) Wanda aka gudanar a Amani Even Center dake No.3 Tamandu Road Nassarawa G.R.A kano

Dr. Gawuna yana tare da Shugaban Jam'iyar APC na Jihar kano Alhaji Abdullahi Abas Dan Sarki Jikan Sarki, Kwamishinan Shari'a na Jihar kano Barr. Ibrahim Mukhtar, Kwamishinan Yan sandan Jihar kano CP. Lawan Abubakar, DG. Uba Danzainab, SSA. Admin Dr. Mustapha Yusuf Abubakar, DG. Alkinana SSA Sani Jibrin Kofar Na'isa (Dan Zara) da sauran manyan Jami'an Gwamnati.

 Mai girma Mataimakin Gwamnan Kano kuma gwamnan Gobe Dr. Nasiru Yusif Gawuna (Khadimul Dawa'atul Islamiyya) tare da Kwam...
09/09/2022



Mai girma Mataimakin Gwamnan Kano kuma gwamnan Gobe Dr. Nasiru Yusif Gawuna (Khadimul Dawa'atul Islamiyya) tare da Kwamishinan yaɗa labarai Mallam Mohd Garba yayin ziyarar aiki ga Mataimakin Shugaban Ƙasa Farfesa Yemi Osinbajo.

 Mai Girma mataimakin Gwamnan Jihar kano kuma Dan Takakar Gwamna a Karkashin Tutar Jam'iyar APC Dr. Nasiru Yusuf Gawuna ...
07/09/2022



Mai Girma mataimakin Gwamnan Jihar kano kuma Dan Takakar Gwamna a Karkashin Tutar Jam'iyar APC Dr. Nasiru Yusuf Gawuna (Damuna baki mugunta) ya karbi bakuncin Dan Takakar Mataimakin Shugaban kasa a Jam'iyar APC Sanata Kashim Shettima, a Gidan sa dake Miller Road.

Address

Airport Road Roundabout
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gawuna Garo Campaign Organization. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share