Tashar Nalumi

Tashar Nalumi Allah ya albarkaci Jama'ar NALUMI da kewayenta

18/09/2025

Tashar Nalumi

Wakilin Nagari.Allah yakai Haske Kabarinka Malam Ubale Jakada Kiru.Bamu tabayin wakili kamarsa ba Har Yanzu.Babu Yaudara...
23/02/2024

Wakilin Nagari.
Allah yakai Haske Kabarinka Malam Ubale Jakada Kiru.
Bamu tabayin wakili kamarsa ba Har Yanzu.
Babu Yaudara, Babu Karya, Babu ci da Ceto.
Gaskiya da Gaskiya.
UJK.
Mungode da Tarbiyyar dakabamu.

Kalma Tak akan Garin Tashar Nalumi
15/02/2024

Kalma Tak akan Garin
Tashar Nalumi

Jama'a lamarin nan fa sai Addu'a me sayarda awara HOUSE OF ASSEMBLYAllah ya kawowa dan Nigeria🇳🇬 mafita 😭😭😭
14/02/2024

Jama'a lamarin nan fa sai Addu'a me sayarda awara HOUSE OF ASSEMBLY

Allah ya kawowa dan Nigeria🇳🇬 mafita 😭😭😭

WATÁ SABÚWA: Shin Wai Kun San Atamfar Nawa Hafsat P**i Ta Saka Kuwa? – Wani Bakanó Yana Tambaya 😀Me zakù cè?
11/11/2023

WATÁ SABÚWA: Shin Wai Kun San Atamfar Nawa Hafsat P**i Ta Saka Kuwa? – Wani Bakanó Yana Tambaya 😀

Me zakù cè?

Wani Addu'a zakuyi wa bawan Allah nan?🙏
03/10/2023

Wani Addu'a zakuyi wa bawan Allah nan?🙏

03/10/2023

Allah ya kawo mana karshen rashin tsaro a kasa Baki daya
03/10/2023

Allah ya kawo mana karshen rashin tsaro a kasa Baki daya

YAUDARA: Maryam Nuruddeen Shuwa Gwammaja Ta Bayyana Yadda Saurayinta Ya Ci Amanarta Bayan Shafe Tsawon Shekaru 8 Suna So...
10/09/2023

YAUDARA: Maryam Nuruddeen Shuwa Gwammaja Ta Bayyana Yadda Saurayinta Ya Ci Amanarta Bayan Shafe Tsawon Shekaru 8 Suna Soyayya.

Saurayin Nata Yaje Gidansu Anyi Maganar Aure Dashi Harma Shirye Shirye Sunyi Nisa Ta Baiyana Yadda Yayi Ta Bata Kuɗi Tana Siyo Masa Kayan Lefe Ashe Wata Take Haɗawa Ba'ita Ba.😢 Sai Da Ya Rage Saura Kwana Ɗaya Aurensa Kafin Ta Gano Zancen Aurensa Da Wata Budurwar Ta Hanyar Duba Status Ɗin Abokinsa, Wannan Dalilin Yasa Saida Aka Kwantar Da'ita A Gadon Asibiti. ~ Maryam Ta Baiyana Haka Ne A Wata Hira Da Gidan Radio DALA FM Kano.

Hatta Acikin Hirar Maryam Tayi Ta Zubar Da Hawaye, Lamarin Da Jijjiga Zuƙatan Jama'a Dayawa Yasa Wasu Cikin Alhini Da Jimami Haɗeda Tausayin Ƴar Shuwa.😭

Shin An Taɓa Yi Muku Yankan Ƙauna Haka ?
Tin Suna JSS 2 Suke Tare

26/08/2023

Ina hausawan ne
Ya Sunan Kwadon Dankali da Hausa
Ranar hausa

Address

Bebeji
Kano

Telephone

+2347088225943

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tashar Nalumi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Tashar Nalumi:

Share

Category